fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Bude makarantu

Gwamnati ta fitar da sabuwar sanarwa kan bude makarantu

Gwamnati ta fitar da sabuwar sanarwa kan bude makarantu

Kiwon Lafiya
Kwamitin dake yaki da yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 na gqamnatin tarayya,  PTF ya bayyana cewa makarantu sai sun bi wasu sabbin ka'idojin da ya gindaya kamin a amince musu su dawo koyarwa. Me kula da tsare-tsare na kwamitin, Sani Aliyu ne ya bayyana cewa PTF din da ma'aikatar Ilimi, da hukumar NCDC suka fitar da sabbin ka'idojin da za'a bi.   Yace dolene kowace makaranta ya zama ta samar da hanyar ganawa cikin sauki da kwamitin kula da lafiya na makarantar da iyayen yara da makarantar da kuma mahukunta mafi kusa.   Sannan kuma dolene su rika bada bayanai akan yanda cutar zata iya yaduwa akai-akai ga iyaye da daliban da ma'aikatansu sannan kuma da yanda za'a yi maganin hakan.   Sannan makarantun dolene su kula da duk me shiga cikinsu yana da taku...