
Buffon na shirin komawa Parma da kwantirakin shekaru biyu idan ya bar Juventus
Gianluigi Buffon na shirin komawa tsohuwar kungiyar shi ta Parma idan ya bar Juventus, a cewar Goal.
Buffon ya bayyana a watan mayu cewa zai bar Juventus karo na biyu bayan ya dawo kungiyar daga PSG a shekarar 2019.
Tauraron golan Italiyan dan shekara 43 yayi magana akan yin ritaya amma yanzu ya share batun a gefe inda yake shirin komawa Parma, wacce ta kasance kungiyar daya fara wasan tamola a shekarar 1995.
Buffon to re-join Parma on two-year deal after leaving Juventus
Gianluigi Buffon is set to re-join Parma on a two-year deal after leaving Juventus, Goal can confirm.
Buffon announced that he would be departing Juve for a second time in May, having returned to the club in 2019 following a one-season stint at Paris Saint-Germain.
The 43-year-old goalkeeper also said th...