fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Bukayo Saka

“Na tsiniwa Bukayo Saka sai yasa ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan karshe na gasar Euro”>> Chiellini

“Na tsiniwa Bukayo Saka sai yasa ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan karshe na gasar Euro”>> Chiellini

Wasanni
Tauraron dan wasan Italiya Georgio Chiellini ya bayyana cewa ya tsinewa Bukayo Saka kafin dan wasan mai karancin shekaru ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan karshe na gasar Euro. Saka ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron ragar ne sakamakom da Gianluigi Donnarumma daya cire kwallon, wanda hakan yasa Italiya ta doke Ingila ta lashe kofin gasar Euro bayan sun tashi wasa daci 1-1 a mintina 120 da suka buga. Kafin Saka ya buga kwallon Chiellini yayi kururuwar "Kiricocho" wadda ta kasance kalmar da yan wasa ke amfani da ita wajen yiwa abokan karawar su fatan rashin nasara.   Kiricocho!' - Chiellini claims he 'cursed' Saka before decisive penalty miss in Euro 2020 final Italy star Giorgio Chiellini has claimed that he put a "curse" on Bukayo Saka before the...
Bukayo Saka: Arsenal sun yiwa dan wasan su na gaba sabon kwantiraki mai tsawo

Bukayo Saka: Arsenal sun yiwa dan wasan su na gaba sabon kwantiraki mai tsawo

Wasanni
Dan wasan mai shekaru 18 yayi kokari a wannan kakar wasan kuma a makarantar kungiyar Arsenal ya taso. Saka ya samu damar shiga tawagar yan wasan 11 na farko a gasar Europa lig shekara ta 2018. Bukayo Saka ya wallafa a shafin shi na twitter cewa shi dan kasar Landan ne kuma Arsenal kungiyar shi ce saboda haka  yana farin cikin sanar da sabon kwantirakin da kungiyar tashi ta yi mai. Ya kara da cewa yana jin dadin wasa a Arsenal kuma yana samun cigaba ta yadda ya cimma burin shi. Manajan Arsenal Mikel Arteta ya gayawa shafin kungiyar na yanar gizo cewa Bukayo matashin dan wasa ne mai baiwa da kuma hazaka,yana burge shi sosai saboda yana koyon abubuwa kuma ya iya su. Saboda haka zai ji dadin cigaba da aiki tare da shi domin ya kara gina shi kuma ta taimakawa kungiyar wurin cimma burin su...