fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Bulama Bukarti

Ba Allah wadan ka muke so ba, ka ceto yaran da aka sace>>Bulama Bukarti ga Buhari

Ba Allah wadan ka muke so ba, ka ceto yaran da aka sace>>Bulama Bukarti ga Buhari

Uncategorized
Shahararren lauya me sharhi akan al'amuran yau da Kullun, Bulama Bukarti ya bayyana cewa shugaba Buhari ya barwa kansa Kaduwa da kuma Allah wadai akan harin ds aka kai Makarantar Kwana dake Kankara aka sace yara.   Yace abinda ya kamata shugaban kasar yayi shine ya ceto yaran. Ya bayyana hakane ta shafinsa na Twitter. Dear @MBuhari, keep the shock and condemnation to yourself because they belong to you. Just #RescueKankaraBoys. That’s the job of the President.
Basu kulle Asusun barayin Gwamnati ba amma sun kulle na masu zanga-zangar SARS>>Bulama Bukarti

Basu kulle Asusun barayin Gwamnati ba amma sun kulle na masu zanga-zangar SARS>>Bulama Bukarti

Siyasa
Shahararren lauya me sharhi akan al'amuran yau da kullun, Bulama Bukarti ya bayyana cewa ba zai iya tuna sanda babban bankin Najeriya, CBN ya kulle Asusu  Ajiyar marasa kunyar barayin Gwamnati ba amma an kulle na masu zanga-zangar SARS.   Yace laifinsu kawai shine sun nemi a yi musu shugabanci me kyau.   Yace wannan na nuna irin halayyar gurbatattun shuwagabannin mu. I can’t remember any time when the CBN froze the accounts of Nigeria’s shameless mega looters. But the bank is now busy freezing the accounts of #EndSARS protesters for the crime of demanding for better from their govt. This speaks volumes on the mindset of our corrupt elites.
Ina goyon bayan zanga-zangar Arewa kuma hakan ya nuna rashin tabuka abin azo a gani na Gwamnatin Buhari>>Bulama Bukarti

Ina goyon bayan zanga-zangar Arewa kuma hakan ya nuna rashin tabuka abin azo a gani na Gwamnatin Buhari>>Bulama Bukarti

Siyasa
Sanannen lauya kuma me kare hakkin bil'adama,  Bulama Bukarti ya bayyana cewa yana goyon bayan zanga-zangar da matasan Arewa zasu fito gobe.   Ya bayyana cewa za'a wa Buhari zanga-zanga daga inda yake da mafiya goyon baya wanda hakan alamace ta rashin tabuka abin azo a gani na gwamnatin sa. A coalition of northern groups will start protests tomorrow demanding Buhari to tackle deteriorating insecurity and take steps to end ASUU strike. They’ve my full support! Buhari’s stronghold is protesting against him. This speaks volumes on his dismal performance.
Dakatar da Hadimin Ganduje:Ban tausaya mishi ba>>Bulama Bukarti

Dakatar da Hadimin Ganduje:Ban tausaya mishi ba>>Bulama Bukarti

Siyasa
Bulama Bukarti sanannen Lauya kuma dan fafutukar kare hakkin bil'adama ya bayyana cewa bai tausayawa hadimin gwamna Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ba kan dakatarwar da gwamnan ya masa ba.   Bulama ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yace Salihu ya rika kare me gidan nasa dan ya ci gaba da karbar Albashi.   Duk da dai bai ambaci sunan Salihu a maganar tasa ba amma da yawa sun yi Ammanar cewa da shi yake. https://twitter.com/bulamabukarti/status/1315324734767345665?s=19 I don’t have any sympathy for that hack exploiting a beautiful bird.   He’s always been on the side of the oppressor to keep his name on the payroll.   He only criticised Buhari because his boss has issues with him and the boss threw him under the bus to appease ...
Nasan ‘yan Arewa da yawa da SARS suka kashe>>Bulama Bukarti bayan da aka zargeshi da goyon bayan rusa SARS

Nasan ‘yan Arewa da yawa da SARS suka kashe>>Bulama Bukarti bayan da aka zargeshi da goyon bayan rusa SARS

Siyasa
Shahararren Lauya, Bulama Bukarti ya mayar da martani ga wani da yace masa ya goyi bayan 'yan damfarar yanar gizo da 'yan fashi da sauran masu laifi an rusa rundunar SARS.   Ya kara da cewa dan haka yanzu kuma sai ya zo ya goyi bayan a kawo karshen satar mutane dan kudin fansa da 'yan bindiga a Arewa.   Saidai Bulama ya mayarwa da wannan mutumin martani da cewa, wannan shirmene, Nasan 'yan Arewa da aka kama ba bisa ka'ida ba kuma suka muhu a hannun SARS.   Ya kuma tambayeshi shin duka 'yan kudu ne 'yan damfara? Yaushe SARS suka fara yaki da 'yan damfarar Yanar gizo? https://twitter.com/realnazir1/status/1315574877731119105?s=19 Dear Sir, after fighting for freedom for yahoo boys and girls, robbers and fraudsters in the South by ending SARS, I hope u w...
Kace Najeriya na sayar da Mai arha fiye da kasar Saudiyya amma kasan cewa a kasar Saudiyya mafi karancin Albashi Naira Dubu Dari 3 ne?>>Bulama Bukarti ga Buhari

Kace Najeriya na sayar da Mai arha fiye da kasar Saudiyya amma kasan cewa a kasar Saudiyya mafi karancin Albashi Naira Dubu Dari 3 ne?>>Bulama Bukarti ga Buhari

Siyasa
A yayin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi magana akan saukin farashin man Fetur a Najeriya idan aka kwatantashi da na sauran kasashe, musamman kasar Saudiyya wadda itace ta daya wajan fitar da man A Duniya, 'yan Najeriya sun fara mayar da martani.   Bulama Bukarti wanda sanannen Lauya ne me ikirarin karw hakkin bil'adama da kuma kokatin tsage gaskiya ya bayyana cewa, shugaba Buhari yace Saudiyyar na sayar da man Fetur da tsada fiye da Najeriya amma kuma ya sani mafi karancin Albashi a Saudiyya kwatankwacin Naira 305,000 ne wanda ya kama Riyal 3,000.   Ya kara da cewa ka biyamu irin wancan Albashin, muma zamu biya Naira 168 a matsayin kudi  man fetur na kowace lita, kamar kasar Saudiyya. https://twitter.com/bulamabukarti/status/1311566853614063616?s=19 ...