
Shugaba Buhari ya kaddamar da aikin shimfida Bututun Iskar Gas
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin fara shimfida Bututun iskar Gas daga Kogi zuwa Kadunda da Kano a yau.
Gwamnan jihar Kogi,Yahaya Bello ne ya wakilci shugaban kasa,Muhammadu Buhari a wajan kaddamar da aikin a jihar Kogin inda shi kuma shugaba Buhari ya halarta ta kafar sadarwar Zamani.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1277945455188590595?s=19
Za dai a yi aikin ne akan sama da Dala Biliyan 2.