fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: CAC

Abuja: Gobara ta tashi a hukumar dake rijistar kamfanoni da harkokin kasuwanci ta Najeriya CAC

Abuja: Gobara ta tashi a hukumar dake rijistar kamfanoni da harkokin kasuwanci ta Najeriya CAC

Kasuwanci
Gobara ta lalata hedikwatar CAC A Abuja Wata gobara da sanyin safiya ta tashi a hedkwatar Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da ke Abuja a ranar Laraba inda ta lalata wani sashin ginin mako daya bayan da hedkwatar ofishin Babban akanta janar na tarayya ya kama da wuta. Jaridar Punch ta ce gobarar ta faru ne da safiyar Laraba a ginin bene mai hawa bakwai da ke Maitama, Abuja. Ginin wanda ke kan titin da manya manyan ofishoshin gwamnati suke, irin su Hukumar Kula da Matasa ta Kasa, Hukumar Ba da Tallafin Hadin gwiwar Najeriya da Hadin gwiwar Noma da Hukumar Gudanar da Kasuwancin Najeriya da sauransu. A cewar Babban magatakarda na CAC, Alhaji Garba Abubakar, ya tabbatar wa jaridar The PUNCH. Ya ce babu asarar daftarin aiki ko rayuka yayin tashin gobarar. Abubakar ya ce a l...