fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Caca

Wani Mutum Ya Cakama Abokin Shi Kwalba Saboda Naira 12,000 da suka ciwo a Caca

Wani Mutum Ya Cakama Abokin Shi Kwalba Saboda Naira 12,000 da suka ciwo a Caca

Uncategorized
Wani mutum ya cakawa amininsa na kusa  mai shekaru 35 kwalba har ya mutu, a karamar hukumar Sapele na jihar Delta sakamakon wani rikicin Naira 12,000. Kamar yadda wata majiya ta bayyana Majiyar ta tattara cewa kudin ya samo asali ne daga cacar wasanni na yanar gizo. An gano cewa jayayya game da raba kuɗin ya haifar da faɗan. Wani shaidar gani da ido ya ce maharin ya caka wa abokin nasa sau biyu kwalbar da ya fasa a jikin hakarkarinsa wanda ya haifar da zubar jini mai yawa. Majiyar ta kara da cewa wadanda ke tsaye a gurin sun garzaya da wanda aka bayyana da suna “G Time” zuwa wani asibiti mai zaman kansa wanda sukaki ansar shi saboda girman raunin. Wanda aka cakama kwalbar ya mutu kafin ya samu taimakon likita. An gano cewa wasu fusatattun matasa sun yi...