fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: CAN

Bamu yadda Majalisar tarayya ta Halasta Sanya Hijabi ba, hakan zai kawo matsala>>CAN inda tace a ajiye kudirin halasta saka Hijabin

Bamu yadda Majalisar tarayya ta Halasta Sanya Hijabi ba, hakan zai kawo matsala>>CAN inda tace a ajiye kudirin halasta saka Hijabin

Uncategorized
Kungiyar Kiristocin Najeriya,  CAN ta bayyana cewa bata amince da kudirin halasta sanya Hijabi dake gaban majalisar tarayya ba.   Sakatare Janar na CAN, Joseph Badeh Daramola ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai inda yace matsalarsu ba ta saka hijabi bane, yaya za'a yi da makarantu masu zaman kansu?   Majalisar dai na duba Kudirin ne da ya baiwa Matan Musulmai damar saka hijabi a ko ina suke. Saidai CAN tace saka Hijabin shin zai karawa dalibai Basira ne a Makaranta? Sannan kuma zai kawo rarrabuwar kai tsakanin daliban.   Ta kuma ce, shin yanzu idan masu addinin gargajiya suka ce suka zasu fara saka irin kayan addininsu zuwa makarantu yaya kenan?   Kungiyar  ta bayyana cewa wannan doka ta bayar da damar saka Hijabi riki...
Rahamar Allah ce ta kare Africa daga Coronavirus/COVID-19>>CAN ta mayarwa Bill Gates martani

Rahamar Allah ce ta kare Africa daga Coronavirus/COVID-19>>CAN ta mayarwa Bill Gates martani

Siyasa
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya,  CAN Dr. Samson Ayokunle ya bayyana cewa duk da yake Africa bata da kayan aikin Kiwon Lafiya da zata iya yaki da cutar Coronavirus/COVID-19,  Rahamar Allah ce tasa cutar bata yiwa Nahiyar mummunan kamu ba.   Ayokunle yayi wannan maganane a matsayin martani ga shahararren dan kasuwar Amurka, Bill Gates wanda ya bayyana mamakinsa kan cewa Cutar Coronavirus/COVID-19 bata mamaye Nahiyar Africa ba sosai.   A sanarwar da ya fitar, yace tabbas Africa bata da isassun kayan aikin Lafiya. amma Allah ne ta nemi taimako kuma ya kareta. “I was reading in the newspaper the statement of Bill Gates who said that he could not explain why COVID-19 mortality was low in Africa generally where healthcare was poorer than the Developed World. ...
Cocin Katolika ta nunawa Bishop Kuka goyon baya kan caccakar Shugaba Buhari

Cocin Katolika ta nunawa Bishop Kuka goyon baya kan caccakar Shugaba Buhari

Siyasa
Shuwagabannin kungiyar Kiristoci ta Najeriya,  CAN dake jihohi 36 na kasarnan sun gargadi gwamnatin Tarayya da kuma kungiyar kare muradin musulmau ta MURIC da su gujewa canja ma'anar maganar da Fasto Kuka yayi ta Ranar Kirsimeti.   Hakanan Cocin Katolika ta bayyana masu sukar Bishop Kuka da cewa shedanune.   Kuka ya zargi shugaban kasa, Muhammadu Buhari da nuna bangaranci a gwamnatinsa, Saidai Gwamnatin tarayya ta karyata hakan inda kuma kungiyar MURIC itama ta karyata.   Amma a sanarwar CAN ta fitar a Kaduna ta yi gargadin cewa canja asalin maganar da Bishop Kuka yayi na iya jawowa kasarnan matasala. Sannan ma abina ya fada zahirin abinda ke faruwa ne a Najeriya.   Mataimakin Shugaban CAN, John Hayab ne ya bayyana haka. “CAN in 19 norther...
Muna tare da kai, Sulhu da ‘yan Bindiga da kake yana amfani>>CAN ta gayawa Gwamnan Zamfara

Muna tare da kai, Sulhu da ‘yan Bindiga da kake yana amfani>>CAN ta gayawa Gwamnan Zamfara

Siyasa
Kungiyar Kiristocin Najeriya reshen jihar Zamfara ta jinjinawa Gwamnan jihar kan kokarin da yake akan tsaro.   Shugaban kungiyar, Rev. Fr. Iliya Tsiga ne ya bayyana haka ga manema labarai a yau, Lahadi a sanarwar ds ya fitar.   Yace suna godiya ga gwamna Matawalle saboda sun kammala bukukuwan Kirsimeti Lafiya ba tare da samun koda hari guda daya ba a fadin jihar. Tsiga yace hakan na nuna sulhu da 'yan Bindigar da gwamnatin jihar ke yi yayi Amfani.   Ya jawo hankalin 'yan Najeriya su bi dokar hana yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19. “We are particularly happy that in spite of the security challenges faced in the state, the peace and dialogue initiative of Gov. Bello Matawalle is working as it ensured a peaceful Christmas celebration in all nooks and c...
Matsalar Tsaro; Tunda mahaifar Buhari bata tsira ba, babu inda zai tsira a Najeriya>>CAN ta roki kasashen waje su kawowa Najeriya dauki

Matsalar Tsaro; Tunda mahaifar Buhari bata tsira ba, babu inda zai tsira a Najeriya>>CAN ta roki kasashen waje su kawowa Najeriya dauki

Siyasa
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN ta roki kasashen waje da su kawowa Najeriya dauki kan matsalar Tsaro dake addabar kasar.   Sun bayyana hakane a martani kan satar dalibai sama da 300 da aka yi a garin Kankara na jihar Katsina.   CAN tace vwamnatin tarayya da jami'an tsaro dama shuwagabannin bangaren ilimi basu koyi darasi daga satar daliban da aka yi a Chibok da Dapchi ba. Yace wannan satar daliban da aka yi sako ne ga shugaba Buhari cewa akwai matsala a cikin jami'an tsaron kasarnan.   CAN tace tana rokon kasashen waje da su shigo su taimaki Najeriya dan kada lamarin ya kai da yakin basasa. “The abduction has also exposed the failure of both the government and the security agencies to learn from the abduction of 276 Chibok schoolgirls in 2014, in B...
Ya kamata Gwamnatin Tarayya Tayi amfani da shugabannin addinai dana gargajiya don magance matsalar fyade>>Kungiyar Kiristocin Nageriya

Ya kamata Gwamnatin Tarayya Tayi amfani da shugabannin addinai dana gargajiya don magance matsalar fyade>>Kungiyar Kiristocin Nageriya

Siyasa
Biyo bayan yawaitar cin zarafin mata ta hanyar lalata a kasar, kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta shawarci Gwamnatin Tarayya da sauran kungiyoyin kare hakkin jama'a da ke yaki da cin zarafin mata da su yi amfani da shugabannin addinai wajen yakar matsalar. Wannan, a cewar CAN, saboda shugabannin addinai da na gargajiya suna ba da umarnin biyayya da girmamawa daga dubban mabiya waɗanda za su iya yin biyayya ga umarninsu cikin sauƙi kuma su yi aiki a kan batutuwan da suka shafi jinsi.   Shugaban CAN, Dokta Samson Ayokunle, ya ba da wannan shawarar a Abuja a yayin kaddamar da kwanaki 16 na gwagwarmaya kan cin zarafin mata da maza inda ya bayyana cewa matsalar ta yi tasiri matuka da kuma mummunar illa ga rayuwar wadanda abin ya shafa.
A lokacin kullen Coronavirus/COVID-19 mata sun rika bada kansu dan a basu Abinci>>CAN

A lokacin kullen Coronavirus/COVID-19 mata sun rika bada kansu dan a basu Abinci>>CAN

Siyasa
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN ta bayyana damuwa kan matsalar yunwa a Najeriya inda tace a lokacin kullen Coronavirus/COVID-19 mutane sun rika bada kansu, maza da mata saboda su samu abinci.   CAN tace idan ba'a yi wani abuba, za'a rika lalata da mata dan a basu abinci inda ta yi kira da gwamnati ta baiwa samar da abinci muhimmanci da kuma inganta rayuwar 'yan Najeriya musamman mata.   Shugaban CAN, Dr. Samson Ayokunle ne ya bayyana haka a wajan wani taro da aka yi dan yaki da cin zarafin mata. “Economic challenges during the COVID-19 outbreak posed a serious threat to young women’s work and business activity and exposed them to increased risk of exploitation and abuse. “We observed that higher levels of food insecurity and hunger led women and men to e...
Kisan Manoma 43 a Borno ba abin Amincewa bane>>CAN

Kisan Manoma 43 a Borno ba abin Amincewa bane>>CAN

Uncategorized
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya,  CAN ta bayyana Allah wadai da kashe manoma 43 a Zabarmari dake Borno.   A sanarwar da CAN din ta fitar ta bakin kakakin shugaban ta, Adebayo Oladiji tace tana kira ga sojoji da su tashi tsaye su maido da martabarsu ds aka sani.   Tace duk da ana cece-kuce kan yawan wanda aka kashe, yawan wanda aka kashe din ba uzuri bane na aikata laifin. Kamata yayi a dauki mataki. “We are shocked, disturbed, saddened to learn that criminals suspected to be terrorists invaded the Garin Kwashebe community and murdered innocent farmers while harvesting their products.   “As usual, the number of the deceased gruesomely murdered remains disputed by the Federal Government. To us at CAN, 43 was not only frightening but inexcusable by t...
Ba zamu yadda da saka ido kan shafukan sada zumunta ba>>Kungiyar Kiristoci ta CAN

Ba zamu yadda da saka ido kan shafukan sada zumunta ba>>Kungiyar Kiristoci ta CAN

Siyasa
Kungiyar Kiristoci ta CAN ta sanar da cewa zata ba zata amince da saka ido a shafukan sada zumunta da gwamnati ke shirin yi ba.   Ta bayyana cewa zata yaki wannan aniya ta gwamnati. Tace akwai matasan da ta shafukan sada zumunta suke aiki kuma suke samun abin gudanar da rayuwarsu.   CAN tace amfanin shafukan sada zumunta yafi rashin Amfaninsu yawa dan haka kamata yayi gwamnatin ta samar da wata hanya ta daban wajan ganin ta kula da matasan karni na 21 da suka saba da amfani da shafukan sada zumunta.   Tace wannan yunkuri zai iya kaiwa ga gwamnati ta tunzura matasa su sake ballewa abinda ka iya kaiwa rikici.   Shugaban bangaren matasa na CAN, Postle Nyeneime Andy ne ya bayyana haka a ganawa da manema labari.   “Social media is a strong ...
CAN na kokarin hana matasan kudancin Kaduna shan Burkutu

CAN na kokarin hana matasan kudancin Kaduna shan Burkutu

Siyasa
Kungiyar Kiristoci ta CAN ta bayyana aniyarta ta canjawa masu sayar da giyar Burkutu Sana'a inda tace zata yi hakanne dan tage yawan shaye-shaye da matasan yankin ke yi.   Shugaba  CAN na Kaduna, Rev. John Hayab ne ya bayyana haka a yayin ziyarar da ya kai Kafancan dake karamar hukumar Jema'a. Yace idan mutum yayi shaye-shaye kuma makiyi ya zo masa bai san abinda zai yi ba amma idan yana cikin hankalinsa Abokin gaba ya afka masa sai ya dauki matakin da ya dace.   Yace zasu canjawa matan dake sana'ar yin burkutu sana'a ta hanyar basu horo da kuma jari.   The Christian Association of Nigeria (CAN), Kaduna Chapter, has said it is looking towards discouraging women from selling local alcoholic drink known as Burkutu as part of measures designed to stop d...