fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Canj Halitta

Hotuna:Namijin da ya canja halittarsa zuwa mace na dauke da cikin wata 8

Hotuna:Namijin da ya canja halittarsa zuwa mace na dauke da cikin wata 8

Uncategorized
Wasu masoyan juna a kasar Colombia da dukansu suka canja asalin halittar da Allah yayi su da ita suna tsammanin samun haihuwa.   Danna Sultana Namijine amma yaje aka mai aiki ya koma mace inda yanzu haka yana dauke da cikin wata 8. Saurayin da yayi cikin kuma, Esteban Landrau wadda macece Asalinta amma ta je itama aka mata canjin halitta ta koma namiji suna tsammanin haihuwa a karin farko. Tun a watan Fabrairune suka bayyana samun cikin ta shafinsu na sada zumunta kuma sun samu cikinne ta hanyar da aka saba sani ba tare da wata dabara ba.