fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Carabao

Carabao: Arsenal zata hadu da Manchester City a wasan Quarter Final bayan Fitar da Liverpool

Carabao: Arsenal zata hadu da Manchester City a wasan Quarter Final bayan Fitar da Liverpool

Wasanni
Arsenal ta doke Liverpool daga gasar Carabao bayan an tashi ba ci sannan suka buga Fenareti wadda ta kare da sakamakon 4-5.   A yanzu Arsenal din zata hadu da Manchester City a wasan Quarter Final. Gelan Arsenal, Bernd Leno yayi kokari sosai a wasan nasu da Liverpool inda ya hana kwallaye 7 shiga raga sanna  ya doke Fenaret 2. Shine dai yaci kyautar gwarzon wasan na yau.   Everton zata kara da Manchester United sai kuma Stoke zata hadu da Tottenham sai Brentford da Newcastle.