fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Cardi B

Da Dumi Dumi: Cardi B ta kulle shafinta na Twitter

Da Dumi Dumi: Cardi B ta kulle shafinta na Twitter

Breaking News, Nishaɗi
Shahararriyar mawakiyar Amurka, Cardi B ta kulle shifinta na Twitter biyo bayan tayi gargadin cewa zata kulle. Cardi B ta kulle shafin ne saboda masoyanta da suka takura mata akan kin halattar wurin da aka bayar da kyautar da Grammy ta wannan shekarar. Inda ta samu matsala da masoyan nata har ta kaiga ta kulle shafin nata saboda sun takura mata akan kin halattar wuri da aka bayar da gagarumar kyautar ta mawakan duniya.