fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: CCTV

Na yi kuskure, na goge hotunan dana Saka>>Hadimin Gwamnan Kano bayan da ya saka hotunan barayi da suka yi sata a kasar Nijar yace a Kano ne

Na yi kuskure, na goge hotunan dana Saka>>Hadimin Gwamnan Kano bayan da ya saka hotunan barayi da suka yi sata a kasar Nijar yace a Kano ne

Siyasa
Hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai ya sha caccaka bayan da ya saka wasu hotunan kyamarar CCTV da suka nuna barayi na sata wanda lamarin a Kasar Nijar ya faru amma yace a Kano ne.   Saidai daga baya ya gode Hotunan. Wani ya bayyana cewa, Dawisu ya goge hotunan CCTV da ya saka bayan da muka gano cewa a Nijar ne aka dauki hotunan ba a Najeriya ba. Ya kara da cewa kuma Kwankwaso ne ya saka kyamarorin na CCTV.   Saidai a martaninsa, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa yayi kuskurene shiyasa ya goge hotunan kuma babu wani abin kunya dangane da hakan. Ya kara da cewa kyamarorin CCTV da Kwankwaso ya saka suna a gadar gidan Murtala ne. Yace wanda ake magana daban ne kuma su a Bompai Hedikwatarsu take. Yace bai san irin siyasar da Kwankwaso ya koya musu ba da duk wani ...