fbpx
Monday, May 23
Shadow

Tag: Celtic

An baiwa kungiyar Celtic kofin gasar SPFL yayin da aka soke gasar saidai kungiyar Hearts sun ce hakan bai kamata ba

An baiwa kungiyar Celtic kofin gasar SPFL yayin da aka soke gasar saidai kungiyar Hearts sun ce hakan bai kamata ba

Wasanni
Hukumar SPFL sun yanke wannan shawarar ne a wani taro da suka gudanar a ranar litinin bayan kungiyoyi 12 na gasar sun tabbatar da cewa ba zai yiwu a cigaba da buga wasannin gasar ba. Kungiyar Celtic sune a sama teburin gasar yayin da suka kerewa abokan hamayyar su wato Rangers da maki 13 duk da cewa dai sun buga wasa daya bayan an dakatar da wasannin. A ranar 8 ga watan afrilu, makonnin uku kenan bayan an dakatar da wasannin kwallon kafa SPFL suka umurce kungiyoyin gasar dasu yi zabe akan soke wasannin gasar, kuma idan har aka sama da kashi 75 bisa dari suka yarda to za'a soke gasar. Kuma sai aka samu kashi 81 bisa dari suka yarda cewa a soke gasar duk da cewa akwai sauran wasanni guda 49 da ba'a buga ba. Shugaban SPFL Murdoch ya taya Celtic murna yayin da su kuma kun...