
Shugaban kasar Chadi ya roki shugaba Buhari ya tsawaita titin jirgin kasa zuwa kasarsa
Shugaban kasar Chadi, Idris Deby ya roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya tsawaita titin jirgin kasar da za'a yi daga fatakwal zuwa Maiduguri ya kai kasarsa.
Shugaba Idris yayi wannan kirane inda yace saboda hakan zai habaka tattalin arzikin kasashen biyu da kuma karfafa dangantakarsu ta bangaren Kasuwanci.
Shugaba Buhari ya kaddamar da fara ginin titin jirgin kasan da za'a yi akan Dala Biliyan 3.
Ya bayyana cewa, kuma kasashen 2 na aiki tare dan samun tsaro da magance matsalar Boko Haram.
“Yes, in fact, that’s what he was discussing with President Muhammadu Buhari, this issue of the Multinational Joint Task Force, that the situation where it is only able to carry out one operation a year, makes things very difficult and the task of...