fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Chelasea

Chelsea ta fitar da Iiverpool daga gasar FA Cup bayan mata ci 2-0

Chelsea ta fitar da Iiverpool daga gasar FA Cup bayan mata ci 2-0

Wasanni
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta lallasa Liverpool da ci 2-0 a wasan da suka yi na neman daukar kofin FA Cup a daren yau. Wannan sakamakon na nufin an fitar da Liverpool daga gasar ta FA Cup.   Tun kamin a tafi hutun rabin lokaci Willian ya sakawa Liverpool kwallo a raga wadda ta makale. Hakanan bayan dawowa daga hutun rabin lokacin, Barkley ya kara kwallo ta 2 wanda a haka aka tashi wasan. https://twitter.com/EmiratesFACup/status/1234935289593901056?s=19 Golan Chesea, Kepa Arrizabalaga yayi bajinta sosai saboda taren da yayi a wasan inda yayi ta shan yabo.   Hakanan matashin dan wasa me shekaru 18, Billy Gilmour shima yayi bajinta sosai inda shine ma ya lashe kyautar gwarzon wasan na yau. https://twitter.com/zwoddebck/status/1234954486935932928?s=1...