
Chelsea tayi nasarar tsira da maki guda a wasanta da Liverpool bayan Reece James ya samu jan kati, inda suka tashi daci 1-1
Liverpool ta kai hare hare sosai a wasanta da Chelsea amma ta kasa lashe gabadaya makin wasan inda Chelsea ta tsira da maki da maki guda.
Chelsea ce ta fara mamaye wasan yayin farawa inda ta fara jagoranci ta hannun Kai Havertz, amma jan katin da dan wasanta Reece James ya samu ya sauya mata wasan.
Inda aka bashi jan katin sakamakon taba kwallo daya yi da hannunsa kuma aka baiwa Liverpool bugun daga kai sai mai tsaron raga wadda Mohammed Salah yayi nasarar zirawa.
Liverpool 1-1 Chelsea: Blues battle to a point after Reece James red
Liverpool huffed and puffed but were unable to find the crucial winning goal as a resilient Chelsea escaped Anfield with a point.
For the first-half the Blues looked to be a good bet for all three after Kai Havertz had sensationally given them the...