
Kalli bidiyon wata mata da ake zargin ta tsere daga asbiti bayan an gwadata ta kamu da cutar Covid-19
Matar mai kimani shekaru 26 yar kasar Chile an nunata a bidiyon wani jami'in tsaro ne ke binta a baya inda har suka isa wani waje inda taron wasu jami'an tsaro suke.
Ai kuwa nan take matar ta fara gudu inda har take watsawa jami'an wani abu kamar ruwa a fuska domin ta samu damar guduwa.
https://youtu.be/eO6ohe5qzAs
Sai dai alamu sun nuna jami'an sunyi nasarar cafke matar.