fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Christen Eriksen

Christen Eriksen ya mika sakon gaisuwar shi ga masoya bayan an sallame shi daga asibiti

Christen Eriksen ya mika sakon gaisuwar shi ga masoya bayan an sallame shi daga asibiti

Wasanni
Christen Eriksen ya bayyana cewa yana cikin koshin lafiya bayan an sallame shi daga asibiti, bayan an masa tiyata sakamakon sumar daya yi a filin wasa ranar sati yayin da Denmark ke karawa da Finland a gasar Euro. Dan wasan Denmark ya kamu da cutar zuciya ne kuma masa kiwon lafiya sun bashi shawara akan cutar. Tauraron Inter Mikan din ya ziyarci abokan aikinsa kafin ya koma gida inda zai cigaba da jinya bayan an sallame shi tare da iyalan shi. Eriksen thanks world for support after being discharged from hospital Christian Eriksen says he is "doing well under the circumstances" after he was discharged from hospital on Friday, following a successful operation less than a week after he suffered cardiac arrest during Denmark's Euro 2020 opener. The Inter playmaker collapsed during h...