
Lukaku ya sadaukar da kwallon daya ciwa Belgium wa Christian Eriksen
Belgium ta fara buga gasar Euro 2020 da nasara inda ta doke Russia daci 3-0, kuma Romelu Lukaku yaci mata kwallaye biyu inda ya sadaukar da guda wa abokin aikin shi na Inter Milan Eriksen.
Dan wasan Denmark Eriksen ya dawo cikin hayyacin sa a asibiti bayan ya fadi a filin wasa na gasar Euro 2020 tsakanin su da Finland.
Kuma daga bisani hukumar UEFA ta bayar da umurmi cewa a cigaba da buga wasan wanda hakan yasa tsaffin yan wasa da masoya suka bayyana bacin ransu.
Belgium 3-0 Russia: Lukaku dedicates goal to Eriksen in Red Devils win
Belgium started Euro 2020 with a 3-0 win over Russia with Romelu Lukaku dedicating the first of two goals to Inter Milan team-mate Christian Eriksen
Denmark star Christian Eriksen is in a 'stable condition' in hospital after he fell to t...