fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Cikin Shege

Wata Matashiya me shekaru 14 a jihar Nasarawa Ta kashe kanta bayan daukar cikin shege

Wata Matashiya me shekaru 14 a jihar Nasarawa Ta kashe kanta bayan daukar cikin shege

Uncategorized
Wata matshiya 'yar shekaru 14 a kauyen Angwan Dorawa Gbuja, Karamar hukumar Akwanga, jihar Nasarawa ta kashe kanta bayan daukar cikin shege.   Saurayinta ne ya dirka mata cikin wanda suka hadu lokacin kullen Coronavirus/COVID-19,  Koda ya kyalla ido yaga ta dauki ciki sai ya gudu zuwa Abuja. Saidai mahaifiyar yarinyar ta nemo lambarsa, aka kirashi kuma ya amince da cikin sannan yace zai aureta.   Saidai rigima ta dawo sabuwa bayan da mahaifin yarinyar yaga cikin inda har dukanta sai da yayi. Dalilin hakanne ta sha guba a Ranar Asabar.   An garzaya da ita Asibiti inda ta fara jinya, saidai da safiyar yau, Talata ta kutu.