fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Cin Amana

Abinda wani alaramma, Abdulrashid ya kama matarsa me ciki na yi, ya saka mutane mamaki

Abinda wani alaramma, Abdulrashid ya kama matarsa me ciki na yi, ya saka mutane mamaki

Auratayya
Wani malamin Addinin Islama,  Abdulrashid Olalere ya zargi matarsa da cin amanarsa, inda yace ya kamata turmi da tabarya da wani kato, duk da cewa tana da ciki.   Ya bayyanawa kotun Mapo dake Garin Ibadan haka, kuma bayan da kotun ta gamsu da bayaninsa, ta raba auren nasu.   Matar ce dai ta kai karansa kotu, amma mijin, Abdulrashid ya mata wannan tonon silili inda yace kuma ta yi yunkurin guduwa da masoyin nata.   Yace a lokacin da ya kama Maryam na cin amanarsa, tana dauke da ciki wata 4. Hutudole.com ya fahimci cewa Malam Abdulrashid yace ya yafe mata suka ci gaba da zama, inda har kwarton da ya kamata dashi yayi ikirarin cewa cikin matar nasa ne amma da suka je Asibiti aka yi gwaji sai aka ga akasin haka.   Kamfanin dillancin labaran Najeriya,...
Ina cikin Fargaba, Mijina ya kamani ina cin Amanarsa amma yaki Nuna Damuwa saima kyautuka da yake ta bani>>Matar Aure ta koka

Ina cikin Fargaba, Mijina ya kamani ina cin Amanarsa amma yaki Nuna Damuwa saima kyautuka da yake ta bani>>Matar Aure ta koka

Auratayya
Wata mata ta koka bayan da tace mijinta ya kamata da wani Kato tana cin Amarsa amma ya ki daukar Mataki.   Lamarin ya farune a kasar Africa ta Kudu, kamar yanda TheNation ta ruwaito. Matar tace bayan da mijin ya kamasu, sai ya cewa Kwarton ya saka kayansa ya tafi.   Sannan itama hai mata komai ba. Tace daga baya ma zai kyautuka ya ke ta bata da yawa. Tace kwanannan yana shirya musu tafiya zuwa kasar waje dan hutun Kirsimeti, dan hakane take Tunin Anya ba wani mugun abin bane zai je ya mata ba?   Ta dai nemi shawarar jama'a.   A South African man has raised eyebrows after he caught his wife cheating with another man on their matrimonial bed and started showering her with gifts. The wife has cried out for advice because of her husband’s ...
Magidanci ya kashe abokinsa da suka shekara 25 tare saboda lalata da matarsa

Magidanci ya kashe abokinsa da suka shekara 25 tare saboda lalata da matarsa

Auratayya
Wani magidanci, a Carmarthenshire dake Wales ya dirkawa abokinsa da suka shekara 25 tare harsashi bayan da ya zargeshi da cin amanarsa.   Andrew Johns dan shekaru 52 ya shiryawa abokin nasa, Michael O'Leary me shekaru 55 tarko inda kuma ya fada. Ya dauki wayar matarsa inda ya aikawa abokin nasa sakon cewa su hadu a wani waje, shi kuma abokin tunaninsa matar Andrew ce sai ya kama hanya, aikuwa yana zuwa sai yayi kacibis da Andrew dauke da bindiga kuma bai yi wata-wata ba ya dirka masa harsashi a fuska.   Nan Michael ya mutu kuma Andrew ya kona gawarsa. Saidai an kamashi an gurfanar dashi a kotu inda aka yanke masa hukuncin daurin rai da rai ko kuma shekaru 30.   Saidai matar Michael, Sian tace duk da zargin cin amarta tana son mijinta kuma suna kokari...
Yanda na kama matata na cin Amanata da Abokina>>Magidanci ya gayawa Kotu

Yanda na kama matata na cin Amanata da Abokina>>Magidanci ya gayawa Kotu

Auratayya
Wani Magidanci, Amzat Ibrahim ya bayyanawa kotun Ile-Tuntun dakw Ibadan cewa matarsa mazinaciyace tana cin amarsa.   Hakan ya biyo bayan neman da matar tayi da a raba aurensu. Yace ta gudu wajan watanni 3 inda ta tafi tare da 'ya'yansa. Yace abin mamaki sai gashi ya kamata da abokinsa a gado tana cin amarsa.   Saidai Zainab ta bayyana cewa mijinta na yawan cin zarafinta ga zagi a bainar jama'a. Tace kuma hakanan sai yayi ta bibiyarta duk inda zata yanawa rayuwarta barazana.   Alkalin Kotun, Henry Agbaje ya nemi duka 2n su kawo shaidu kan ikirarin da suka yi sannan kuma su zo da wakilansu inda ya daga karar zuwa 2 ga watan Nuwamba.   “My lord, the truth is that Zainab and I fight because of her infidelity. Zainab and my close friend are rom...
Bidiyo: Yanda Amarya ta Tubure tace ta fasa auren bayan gano angonta yayi lalata da kawarta a Abuja

Bidiyo: Yanda Amarya ta Tubure tace ta fasa auren bayan gano angonta yayi lalata da kawarta a Abuja

Auratayya
Wata Amarya ta shiga halin bacin rai matuka bayan da ta gano cewa Angon ta yayi latata da daya daga cikin kawayenta wadda kuma tana cikin manyan kawayemta na wajan Bikin.   Bidiyon lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga Amaryar, Angon ta da sauran 'yan Biki na ta rokonta ta hakura anna fur ta ki yadda. https://www.youtube.com/watch?v=8ls6ByR7yB4 Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya farune a Garki dake Abuja ranar Asabar, 3 ga watan October.
Hotuna:Yanda Magidanci ya sare kan matarsa ya kaiwa ‘yansanda saboda zarcin cin Amana

Hotuna:Yanda Magidanci ya sare kan matarsa ya kaiwa ‘yansanda saboda zarcin cin Amana

Auratayya
Wani magidanci da ya kama matarsa na magana da makwabcinsu ya sare kan matar tasa ya kuma kaiwa 'Yansanda.   Kinnar Yadav dan kimanin shekaru 40 ya dade yana zargin matarsa, Vimla da cin amanarsa. Lamarin ya farune a Baberu, Banda dake Uttar Pradesh. Makwabta ne suka kyankyasawa Kinnar cewa wani makwabcinsa na lalata da matarsa,  shi kuma sai yake bibiyarta, a Ranar 9 ga watan October,  Juma'ar dsta gabata ne Kinnar ya ga matar tasa da Makwabcin nasu suna magana, aikuwa bai yi wata-wata ba zuciya ta kwasheshi ya afkawa makwabcin da hari inda ya sha da kyar.   Ya juya kan matar inda ya kasheta da kuma yanke mata kai ya kaiwa 'yansanda. Ma'auratan na da 'ya'ya 2 wanda suna gida a lokacin da wannan lamari ya faru.   Hukumomi sun ce nan gaba kadan za'...
An yankewa Wani mutum shekaru 125 a gidan yari a Borno saboda zamba cikin Aminci

An yankewa Wani mutum shekaru 125 a gidan yari a Borno saboda zamba cikin Aminci

Uncategorized
Wani mutum, Allen Abel ya gamu da fushin Kuliya a jihar Borno inda aka sameshi da laifin yaudara akan shirya wani tsarin bada tallafi na karya.   Mutumin ya tara kayan Abinci na sama da Miliyan 12 da sunan zai bada tallafi ne a karkashin ma'aikatar kula da Ibtila'i da Jinkai.   Saidai da aka tabbatar da karya yace, kotu ya yanke masa hukuncin shekaru 125 a gidan yari.
Hotuna:Magidanci ya kashe matarsa sannan ya kashe kansa bisa zargin cin Amana

Hotuna:Magidanci ya kashe matarsa sannan ya kashe kansa bisa zargin cin Amana

Auratayya
Wani magidanci da ya zargi matarsa sa cin amanarsa ya kashe ta sannan ya kashe kansa ta hanyar rataya.   Lamarin ya farune a Bashua, dake Karamar hukumar Boki ta jihar Cross-River inda. Martmercy Busaosowo ta bada labarin cewa, lamarin ya farune da safiyar jiya, Litinin inda mutumin ya kashe matarsa.   An bazama nemansa kawai sai shima aka ga gawarsa rataye a jikin bishiya.
An kama Magidanci da ya kashe Kwarton da ya kama da matarsa Turmi da tabarya

An kama Magidanci da ya kashe Kwarton da ya kama da matarsa Turmi da tabarya

Auratayya
Wani magidanci, Charles Nkubi, san shekar 50 da ya kama wani Matashin kwarto a dakinsa yana lalata da matarsa Turmi da tabarya ya maka masa itace a kai ya mutu har lahira.   Lamarin ya farune a yankin Kiwalimu, dake Wampewo Perish a kasar Uganda ranar Asabar 27 ga watan Satumba. Kakakin 'yansanda, ASP Luke ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun kama Magidancin da zargin kisa inds ita kuma matar ta tsere ana nemanta Ruwa a jallo.   Yace saidai suna bincike dan tantance da gangan ne magidancin yayi kisan ko kuwa cikin fushi ne. Magidancin dai ya amsa laifinsa amma yace ba da niyyar kashe matashin ya dakeshi ba, bacin rai ne.