fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Tag: Cin Zarafi

Gargadi!!! Bidiyon na da tada hankali: Kalli yanda wasu Samari suka zane ‘yan mata da Dorina sannan suka musu Aski a jihar Bauchi, ‘yansanda sun sha Alwashin daukar mataki

Gargadi!!! Bidiyon na da tada hankali: Kalli yanda wasu Samari suka zane ‘yan mata da Dorina sannan suka musu Aski a jihar Bauchi, ‘yansanda sun sha Alwashin daukar mataki

Uncategorized
Wani bidiyo da ya nuna yanda wasu samari a jihar Bauchi suka zane 'yan mata da dorina sannan suka wa wasu daga ciki Aski da reza ya bayyana a shafukan sada zumunta.   Bidiyon ne matukar tada hankali ga duk me Imani ya dauki hankula inda aka ji matasan na zargin 'yan matan da cewa sun aikata musu ba daidai ba.   An rika dauko 'yan matan daya bayan daya ana musu bulala.   Rahoton BBC ya bayyana cewa, Hukumar 'yansandan jihar ta sha Alwashin daukar mataki akai da zai kai ga kama matasan.   https://youtu.be/aVbcFzWJXFA https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=183636723544879&id=100056956577045 Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta ta fara bincike kan wani bidiyo da ya yaɗu a intanet kamar wutar daji, da ke nuna yadda ...
Yanda Uba ya guntulewa dansa gaba dayan yatsu saboda zargin sata

Yanda Uba ya guntulewa dansa gaba dayan yatsu saboda zargin sata

Uncategorized
Wani magidanci wanda ake kyautata zaton boka ne ya guntulewa dansa gaba dayan yatsunsa saboda zargin ya masa sata.   Lamarin ya farune a garin Nimo dake karamar hukumar Njikoka ta jihar Anambra inda magidancin, Gregory Enwaeso me shekaru 48 bida hadin gwiwar dansa, Chinonso, suka yankewa dayan dan nasa, Abuchi yatsu sannan suka sakashi cikin wata kwantena suka rufe tsawon sati 4 kamin Asirinsu ya tonu. An gano addar da suka yi amfani da ita wajan aika-aikar sannan kuma sun amsa laifinsu.   Kakakin 'yansandan jihar, Haruna Muhammad ya tabbatar da faruwar lamarin:   “About 1pm on Friday, police operatives attached to Nimo Division in collaboration with a local vigilance group arrested one Gregory Enwaeso, 48, of Egbengwu village Nimo in Njikoka LGA of ...
Hotunan Yanda akawa wata mata Tumbur saboda satar Rogo

Hotunan Yanda akawa wata mata Tumbur saboda satar Rogo

Uncategorized
'Yan Banga a jihar Rivers sun yiwa wata mata me suna Comfort Eze tumbur saboda satar Rogo inda aka rika yawo da ita cikin unguwa sai da kowa ya ganta Tsirara.   Yan bangar garin Ovogo na karamar hukumar Emuoha dake jihar ne sukawa matar da ake zargi da sarar rogo wannan aika-aika.   Da take gayawa manema labarai yanda lamarin ya faru a hedikwatar kungiyar mata lauyoyi na jihar ta Rivers, Comfort tace sun mata tsirara suka dauki hotunanta suka saka a shafukan sada zumunta. Sannan kuma suka zagaya da ita kowa ya ganta tsirara.   Sannan kuma sun nemi ta basu Naira dubu 60 a matsayin diyyar satar da suke zarginta da ita, tace ta biya Naira Dunu 52 amma har yanzu suna neman ta biya sauran Dubu 20.   “They tore my clothes, carried me out and blindfolde...
An kama wata Mata a Kaduna data kona Al’aurar ‘yar aikinta me shekaru 14

An kama wata Mata a Kaduna data kona Al’aurar ‘yar aikinta me shekaru 14

Uncategorized
Jami'an 'yansanda a Kaduna sun kama wata mata Mrs Yemi Awolola da zargin cin zarafin wata 'yar aikinta me shekaru 14.   Matar ta dauko yarinyarne daga sansanin 'yan gudun Hijira na Kajuru da Alkawarin zata sakata Makaranta, watanni 15 da suka gabata. Saidai yarinyar ta bada Labarin cewa matar da 'ya'yanta cin zarafinta kawai suke, suna tilastamata kwana a bayi da kuma sata shan ruwan bayin da konata da wuta hadda al'aurar ta.   Mrs Awolola wadda ma'aikaciyar NNPC ce dai tana hannun jami'an tsaron Kaduna inda kwamishiniyar jin kai da walwala, Hafsat Baba ta tabbatar da cewa zata rubutawa kamfanin da takewa aiki kan wannan cin zarafi sannan kuma za'a tabbatar an hukuntata.   Shima dai me magana da yawun 'yansandan jihar, ASP Muhammad Jalige ya tabbata...
Bidiyo:Yanda aka kama Wani Mutum na cin zarafin wata da tsakar Rana a motar haya daga Abuja zuwa Akure

Bidiyo:Yanda aka kama Wani Mutum na cin zarafin wata da tsakar Rana a motar haya daga Abuja zuwa Akure

Uncategorized
Wannan bidiyin ya dauki hankula sosai bayan da wani mutum a shafin Twitter ya sakashi inda yace 'yar uwarsa ce a bidiyin wani mutum me cin zarafinta ta hanyar Shashshafata.   Yace tawa mutumin Ihu amma yaki dainawa dan haka ta daukeshi Bidiyo. Lamarin ya farune a motar da suka shiga daga Abuja zuwa Akure, jihar Ondo. Tace har wani Soja tawa Magana amma sa suka yi magana da Hausa yace mata ta zaune ko kuma a tsarera, kamar yanda hutudole ya fahimta daga bayanin mutumin.   Yanzu dai yace a taimaka musu a Gano wannan mutumin.   https://twitter.com/DanielFaithArts/status/1267548624118038534?s=19   https://twitter.com/DanielFaithArts/status/1267548817605492736?s=19 Lamarin ya dauki hankula sosai inda jama'a da dama suka rika Allah wa...