fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Cinikin Bayi

Sarkin Belgium,  King Philippe ya roki kasar Congo Afuwar cin zarafin da suka musu a lokcin mulkin mallaka

Sarkin Belgium, King Philippe ya roki kasar Congo Afuwar cin zarafin da suka musu a lokcin mulkin mallaka

Siyasa
Sarkin Belgium,  King Philippe ya aikewa da kasar Congo takardar neman afuwa kan kisan gillar da tsohon sarkin Belgium din, King Leopold II yawa mutanen kasar a zamnin Mulkin mallaka.   A wasikar da ya aikewa shugaban kasar Congon, Felix Tshisekedi wadda itace irin ta ta farko ya bayyana cewa suna matukar nadamar abinda ya faru da kuma bayar da hakuri. Ya kuma ce suna baiwa kasar hakuri har ila yau kan kisan da King Leopold II yawa 'yan kasar a shekarar 1888-1908.   Tun bayan kashe wani bakar fata dan kasar Amurka, George Floyd da 'yansanda suka yi a Minnesota aka fara zanga-zangar kyamar kisan wadda ta watsu zuwa kasashen turai ciki hadda Belgium.   A baya dai hutudole ya kawo kuku tarihin hatsabibin sarkin Belgium din da kuma mulkin zalincin da yay...