fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: cinikin ‘yan wasa

Labarin Wasanni: Barcelona ta saka ranar da zata biya kudin sayen Griezmann

Uncategorized
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bayyana cewa nan da Alhamis zuwa Juma'a zata biya kudi dan kwallon kungiyar Atletico Madrid watau Antoine Griezmann da take son siyowa akan miliyan 120. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasannin na Barcelona kamar yanda Sport English ta bayyana na cewa kungiyar ta shirya tsaf dan biyan wadancan kudin dan kawo Griezmann da yanzu haka yake cikin sa in sa da kingiyar tashi saboda kin halartar Atisaye da yayi. Ana tunanin shirin barin kungiyar da dan wasan yake ne tasa be fito Atisayen ba har sai Madrid ta sayeshi kamar yanda labarin wasanni na yau suka nuna. Koma dai menene, likaci be bar komai ba.