fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Ciro Immobile

Kasar Italiya ta cancanci buga wasannin zagaye na 16 a gasar Euro bayan Locatelli ya ci mata kwallaye biyu doke Switzerland daci 3-0

Kasar Italiya ta cancanci buga wasannin zagaye na 16 a gasar Euro bayan Locatelli ya ci mata kwallaye biyu doke Switzerland daci 3-0

Wasanni
Bayan Wales tayi nasarar lallasa Turkey, kasar Italiya ta san cewa idan tayi nasara a wasanta to zata cancanci kai wasanin gayaye na kasashe 16 a gasar Euro. Kuma tayi nasarar inda ta faranta ran dumbin masoyanta da suka taru a filin Stadio Olympico inda Locatelli yaci kwallaye biyu sai Ciro Immobile yaci guda. Italy ta dare sama teburin Group A da maki shida inda ta wuce Wales da maki biyu gami da wasa tsakanin su a Rome ranar lahadi. Kuma itama Switzerland har yanzu ba'a cire ta a gasar ba yayin da ta kasance ta uku a teburin Group A, kuma zata buga wasanta na karshe a Group ne da kasar Turkey wacce bata maki ko guda ranar lahadi.   Italy 3-0 Switzerland: Manuel Locatelli scores twice as Azzurri book Euro 2020 last-16 berth in style After Wales' impressive victoy ovef ...