fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Civic19

Bidiyo: Yadda likitocin kasar Chaina ke bazama kasashan duniya domin tai ma kawa wasu kasashe yaki da cutar Corona

Bidiyo: Yadda likitocin kasar Chaina ke bazama kasashan duniya domin tai ma kawa wasu kasashe yaki da cutar Corona

Kiwon Lafiya
Kasar china ta aike da likitocin ta zuwa kasashe daban daban dake fadin duniya domin tai maka musu wajan yaki da cutar Corona. https://twitter.com/hadisirika/status/1249805364960296966?s=20 Koda a nan Najetiya ita ma ta rabauta da samun nata likitocin wanda suka isa kasar a kwanakin baya duk kuwa da lamarain na shan suka daga bangaraori daban daban.