fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: CNN

Wata Kungiyar masu sha’awaar siyasa ta bayyana rahoton binciken CNN akan zanga-zangar #EndSARS a matsayin “abunda bai dace ba”

Wata Kungiyar masu sha’awaar siyasa ta bayyana rahoton binciken CNN akan zanga-zangar #EndSARS a matsayin “abunda bai dace ba”

Siyasa, Uncategorized
Wata kungiyar masu sha'awar siyasa, ta bayyana rahoton bincike kan zanga-zangar #EndSARS a Lekki Tollgate, Legas, da Cable News Network (CNN) tayi a matsayin abunda mai kamata ba. Wata sanarwa da kungiyar ta bayar a ranar Asabar ta hannun mai kula da kungiyar na kasa, Vincent Uba, tace ta lura da akwai tambayoyi da yawa da babu amsarsu a cikin rahoton CNN wanda hakan ya sa aka zame shi.   Uba ya bayyana cewa kungiyar tana adawa da ayyukan wasu jami'an musamman na 'yan sanda masu yaki da fashi da makami (SARS), amma suna mamakin dalilin da ya sa masu zanga-zangar ta EndSARS suka ci gaba da tayar da hankali duk da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da bukatunsu.
Rahoton zanga-zangar SARS: Gwamnatin tarayya ta yi barazanar kakabawa tashar CNN takunkumi

Rahoton zanga-zangar SARS: Gwamnatin tarayya ta yi barazanar kakabawa tashar CNN takunkumi

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta yi Allah wadai da Rahoton kafar watsa labaran kasar Amurka ta CNN wanda ta yi akan zanga-zangar SARS.   Gwamnatin ta yi fatali da Rahoton a matsayin wanda bai nuna kwarewar aikin jarida ba. Tace duk maganganun da ake yanzu shiriritar Shafukan sada zumunta ne. Saboda kisane da aka ce an yi amma kuma babu gawarwakin wanda aka kashe.   Tace CNN ta ti amfani da Bidiyon da aka wa surkullene.   Ministan yada labarai da Al'adu, Lai Muhammad ne ya bayyana haka a jawabin da yayi a Abuja inda yace ya kamata a kakabawa CNN takunkumi saboda lamarin.
CNN ta dakatar da ma’aikacinta saboda nuna mazakutarsa bisa kuskure ana tsaka da ganawa dashi

CNN ta dakatar da ma’aikacinta saboda nuna mazakutarsa bisa kuskure ana tsaka da ganawa dashi

Siyasa
Gidan Talabijin na CNN ya sanar da dakatar da dan jaridarsa me kula da bangaren shari'a, Jeffrey Toobin bayan nuna mazakutarsa bisa kuskure.   Hakan ya bayyana ne a yayin da ake ganawa dashi da abokan aikinsa ta kafar sadarwar Zoom. CNN a jiya, Talata ta sanar da dakatar da Toobin inda tace zata fara bincike akan lamarin, saidai yace gaskiya shi ba da gangan yayi ba, dan yayi tsammanin ya kashe kyamararsa ne amma yana baiwa iyalansa da abokan aikinsa hakuri.   "I made an embarrassingly stupid mistake, believing I was off-camera," Toobin said "I apologize to my wife, family, friends and co-workers." "I believed I was not visible on Zoom," he added. "I thought no one on the Zoom call could see me. I thought I had muted the Zoom video."