fbpx
Monday, December 5
Shadow

Tag: Coci

Hotuna:Fasto ya mayar da cocinsa wajan shan giya

Hotuna:Fasto ya mayar da cocinsa wajan shan giya

Uncategorized
Wani Fasto a kasar Argentina ya mayar da cocinsa kamar gidan giya inda aka jera tebura irin yanda ake yi a gidan giya sannan ma'aikatan cocin suka rika yawo da tire a hannu wanda aka dora baibul akansa, maimakon kwalbar giyar.   Faston, kamar yanda The guardian ta ruwaito yayi haka ne dan nuna rashin jin dadinsa akan abinda ya kira rashin Adalci na bide guraren shan giya da sauran wasu al'amuran rayuwa amma an ki bude guraren ibada.