fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Congo

Akalla mutane 50 ne suka mutu bayan da wata mahakar zinare ta rufta A Jamhuriyyar Kongo

Akalla mutane 50 ne suka mutu bayan da wata mahakar zinare ta rufta A Jamhuriyyar Kongo

Tsaro
Akalla mutane 50 ne suka mutu bayan da wata mahakar zinare ta rufta a kusa da Kamituga da ke gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo a ranar Juma’a da rana, in ji wata kungiya mai zaman kanta da ke hakar ma’adanai. Lamarin ya afku ne a wurin hakar ma'adinai na 'Detroit' da misalin karfe 3:00 na yamma a yankin, biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya dauki tsawan lokaci yana sauka. Rahoton ya bayyana cewa, Mahakan kimanin su 50 babu wanda ya iya fita daga cikin ramin a lokacin da ya rufto musu Kai.   An hakikan ce a kai cewa, Hadarin hakar ma'adanai ya zama tamkar ruwan dare a wuraren hakar ma'adanan da ba a tsara su ba a Kwango, inda ake samun asarar rayuka da yawa a kowace shekara.   Koda a shekarar da ta gabata an Samu makamancin hakan inda mutane 16...