
Jihar legas ta kara sallamar mutum 13 da suka warke daga cutar corona
Gwamnatin jihar legas ta kara sallamar mutum 13 wanda suka hada 11 maza 2 kuma Mata.
Bayan karin mutum 58 da aka samu a jihar a rahotan da hukumar NCDC ta fitar a ranar alhamis. ya nuna jihar legas na kan gaba wajan yawan masu dauke da cutar a kasa.
Sanarwar sallamar ta fito ne ta bakin gwamnan jihar Babajide sanwo Olu.