fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Corona

Tun bayan zuwan Coronavirus/COVID-19, Kasar China ta samu habakar kasuwancin kasa da kasa data dade bata samu irinsa ba

Tun bayan zuwan Coronavirus/COVID-19, Kasar China ta samu habakar kasuwancin kasa da kasa data dade bata samu irinsa ba

Siyasa
Kasar China ta fitar da kaya zuwa kasashen waje da yawa tun bayan zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 wanda rabon data ga irin wannan habakar kasuwanci tun shekaru kusan 20 da suka gabata.   Saidai kuma kayan da itama take saye daga kasashen waje su karu sosai.   Kayan wutar lantarki da kuma takunkumin rufe baki da hanci na daga cikin abubuwan da kasar ta China ta fitar sosai a wannan shekarar.   Kasar ta samu habakar fitar da kayan Amfani zuwa kasashen waje da kaso 60.6 sannan kuma ta shigar da kayan amfani daga kasashen waje zuwa kasarta da kaso 22.2. China’s export growth jumped to the highest in over two decades, official data showed Sunday, with imports also surging in a sharp bounceback from the coronavirus outbreak that had brought activity to a ...
Gwamnatin tarayya zata kashe Tiriliyan 2 wajan yiwa gaba dayan ‘yan Najeriya rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Gwamnatin tarayya zata kashe Tiriliyan 2 wajan yiwa gaba dayan ‘yan Najeriya rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
'Yan Najeriya da dama sun nuna damuwa gane da tsadar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 wanda suka yi kira da a rage masa farashi.   Ana sayar da rigakafin Pfizer/BioNtech akan akan dala 28 sannan kuma ana sayar dana kamfanin AstraZeneca akan Dala 8.   Masana kiwon lafiya da suka zanta da Guardian sun bayyana cewa Najeriya na bukatar Tiriliyan 2 dan yiwa mutane Miliyan 200 rigakafin cutar.  Sannan kuma ana bukatar Biliyan 921.2 dan yiwa Mutane Miliyan 140 Rigakafin a shekara.   Hutudole ya samo cewa daga cikin wanda ke neman a rage farashin rigakafin hadda tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a 2019, Peter Obi. Saidai shugaban kungiyar masu hada magunguna ta kasa, Mazi Sam ya bayyana cewa rigakafin bai yi tsada ba idan aka lura da sauran rigakafi m...
Dawowar Coronavirus/COVID-19:Gwamnatin Adamawa ta hana taron Mutane fiye da 50

Dawowar Coronavirus/COVID-19:Gwamnatin Adamawa ta hana taron Mutane fiye da 50

Siyasa
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri ya sanar da hana taron Mutane da yawa har sai abinda hali yayi.   Ya bayyana hakane a sanarwar da kakinsa, Humwashi  Wonosikou ya bayyana, kamar yanda kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN ya ruwaito.   Gwamnan ya bayyana rashin jin dadinsa da kin yiwa dokar hana yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 biyayya da mutanen jihar ke yi inda yace cutar Coronavirus/COVID-19 gaskiyace kuma ta karade Duniya. I am highly disappointed over the lack of strick adherence to the COVID-19 protocols and measures to reduce transmission of the virus.   The measures, include advocacy of behaviours like wearing of face masks, social distancing, washing of hands, and restrictions on public gatherings. “Therefore, I am reminding the p...
Mun Gano Coronavirus/COVID-19 na yaduwa ta Iska>>NCDC

Mun Gano Coronavirus/COVID-19 na yaduwa ta Iska>>NCDC

Kiwon Lafiya
Hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta bayyana cewa ta gano cutar Coronavirus/COVID-19 na yaduwa ta iska.   Shugaban hukumar , Chikwe Ihekweazu ne ya bayyana hakana gamawar da kwamitin yaki da cutar yayi da Manema labarai. Yace sabon binciken nasu ya gano cutar na yaduwa a Iska maimakon sai ta ruwayen dake fita daga baki da Hanci kamar a baya   Yace wannan yasa a ya zu dole a kara saka ido kan saka Abin rufe hanci da baki.  
Da Dumi-Dumi: Gwamnan Abia, ya warke daga Coronavirus/COVID-19

Da Dumi-Dumi: Gwamnan Abia, ya warke daga Coronavirus/COVID-19

Siyasa
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu da a watan Yuni da ya gabata ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19, a yanzu ya warke.   Hakan ta bayyanane a sanarwar da kwamishinan labarai na jihar, John Okili ya bayyana, Jiya Juma'a. Yace sun kai samfur din gwamnan wajan gwaji ranar 2 ga watan Yuli inda suka samu sakamakon gwajin 3 ga wata, watau jiya, kuma ya nuna cewa gwamnan ya warke.   Ya kara da cewa a yanzu gwamnan zai ci gaba da harkokinsa kamar kowa.
Babu ranar bude makarantu, Gwamnati ta sassauta dokar Kano

Babu ranar bude makarantu, Gwamnati ta sassauta dokar Kano

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa babu ranar bude makarantun Najeriya duk da sassauta dokar hana zirga-zirga da ta yi.   A bayadai an rika rade-radin cewa za'a bude makarantu a cikin watan Yuni saidai wannan bayani na kwamitin dake yaki da cutar ta Coronavirus/COVID-19 ya karyata wancan ikirari. Hakana kwamitin ya bayyana cewa an sassauta dokar hana zirga-zirga a Kano sanan kuma bangaren sufurin jiragen sama ya shirya fara aiki nan da 21 ga watan Yuni.
Najeriya na iya amfani da sojoji, ‘yan sanda don tilastawa jama’a nisantar juna

Najeriya na iya amfani da sojoji, ‘yan sanda don tilastawa jama’a nisantar juna

Kiwon Lafiya
Najeriya na iya amfani da sojoji, 'yan sanda don tilasta nisantar da jama'a Gwamnatin Najeriya a ranar Litinin ta bayyana cewa zata iya amfani da sojoji da sauran jami'an tsaro don dakile kara ya duwar cutar Covid-19 a fadin kasar. Ministan yada labarai na kasar, Lai Mohammed ne ya bayyana haka, ya ce wannan zai taimaka wajen dakatar da yaduwar cutar. Ya zuwa yanzu dai Najeriya ta tabbatar da sabbin masu dauke da cutar har guda tara a yau da kuma mutuwar mutum guda daya. Ya zuwa yanzu, kasar ta tabbatar da wanda suka kamu sun kai guda 39.