
Ku kiyaye yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 bai kare ba>>Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta jawo hankalin 'yan Najeriya da cewa su kiyaye saboda yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 har yanzu yana nan.
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha wanda kuma shine shugaban kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 na gwamnatin tarayya ya bayyana haka a yayin da ya jagoranci manyan jami'an gwamnati wajan uin rigakafin cutar.
Yace sai idan kowa ya tsirane sannan za'a samu kwanciyar hakali. Yace suna kokarin ganin an wa 'yan Najeriya kaso 70 rigakafin cutar nan da shekarar 2022.
in this war, we are all involved in this because nobody is safe until everybody is safe. Our ultimate objective is to vaccinate about 70 percent of our population which is about 200 million, between year 2021 and 2022.
“The process of ord...