fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Covid-19 Nigeria

Bayan samun karin mutum 387 yanzu adadin wanda suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya zarta dubu 9,000

Bayan samun karin mutum 387 yanzu adadin wanda suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya zarta dubu 9,000

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta fidda sanarwar kara samun masu dauke da cutar kimanin 387, wanda adadin ya karu da kimanin dubu 9,302.   A sanarwar da hukumar ta fitar a shafinta dake kafar sada zumunta, inda ta lasafta jahohin da aka samu Karin masu cutar. Lagos-254 FCT-29 Jigawa-24 Edo-22 Oyo-15 Rivers-14 Kaduna-11 Borno-6 Kano-3 Plateau-2 Yobe-2 Gombe-2 Bauchi-2 Ondo-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1266501075533692934?s=20 Ya zuwa yanzu dai an sallami adadin mutum 2,697 baya ga samun adadin mutum 261 da suka mutu a sakamakon cutar.  
An samu karin mutum 248 masu dauke da corona a Najeriya inda jihar legas keda 81 jigawa keda 35

An samu karin mutum 248 masu dauke da corona a Najeriya inda jihar legas keda 81 jigawa keda 35

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututuka ta sake fidda sanarwar Kara samun mutum 248 masu dauke da cotonavirus a Najeriya wanda yanzu adadin ya kai 4399.   Ga jerin jihohin da aka samu karin. 81-Lagos 35-Jigawa 26-Borno 26-Kano 20-Bauchi 13-FCT 12-Edo 10-Sokoto 7-Zamfara 4-Kwara 4-Kebbi 2-Gombe 2-Taraba 2-Ogun 2-Ekiti 1-Osun 1-Bayelsa https://twitter.com/NCDCgov/status/1259615631135178753?s=20 An sallami mutum 778 inda mutum 143 suka mutu.  
Cutar Corona Sai ta karade Nijeriya Baki Daya, Cewar Shugaban Hukumar Kula Da Cututtuka Ta Kasa

Cutar Corona Sai ta karade Nijeriya Baki Daya, Cewar Shugaban Hukumar Kula Da Cututtuka Ta Kasa

Kiwon Lafiya
A cewar Shugaban Hukumar Kula da Dakile Cututtuka ta Kasa (NCDC), Chikwe Ihekweazu, ya baiyana cewa cutar Coronavirus zata mamaye jihohin Najeriya 36 da Abuja kamar yadda Premium Times ta ruwaito. A lokacin da ya ke magana a gidan talbijin na Channels, safiyar Alhamis, a wani shirin “Sunrise”, Chikwe ya ce, ” Coronavirus za ta bazu zuwa kowace jiha a kasar nan. inda ya kwatan ta cutar kamar cutar Zazzabin Lassa. Sai dai ita Zazzabin Lassa ba a kulle garuruwa ba, saboda ba ta da karfi kamar Coronavirus. Dalili kenan duk da ba a killace mutane a gida ba, mu ka yi nasarar shawo kan ta. To yanzu ana maganar Coronavirus. Cutar nan mu shirya sai ta mamaye jihohin kasar nan kalaf. Saboda babu wani dalili ko tawilin da wani zai iya kawowa, ya ce cutar ba za ta fantsama ko’ina ba. Da ...