
COVID-19: An kara sallamar mutum 9 a Abuja
Ministan birnin tarayyar Najeriya Muhammad Musa Bello ne ya baiyana haka a shafin sa na sada zumunci.
Inda ya sanar da kara sallamar mutum 9 wanda suka warke daga cutar Coronaa.
https://twitter.com/MuhdMusaBello/status/1250361561979461632?s=20
Wanda a yanzu adadin wadanda suka warke daga cutar a birnin tarayyar ya kai mutum 20