fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Covid19/BUK

Cibiyar gwajin cutar corona dake jami’ar Bayero BUK zata fara aiki a yau

Cibiyar gwajin cutar corona dake jami’ar Bayero BUK zata fara aiki a yau

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa ta bayyana cewa sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 zata fara aiki a ranar laraba. Shugaban cibiyar Chikwe Ihekweazu ne ya bayyana hakan a shafinsa na twitter inda ya ce "tuni komai ya kankama a sabuwar cibiyar gwajin dake Jami'ar bayero dake kano. Ihekweazu yayi godiya ga Jami'an hukumar ta NCDC da ma'aikatan lafiya na jihar Kano da kuma asibitin koyarwa na malam Aminu kano. Matsalar cibiyar gwajin ya kawo tsaiko ga aikin yaki da cutar a jihar.