
An samu karin mutum 193 masu corona a Najeriya, jihar legas nada 58 kano nada 46
Cibiyar dakile ya duwar cututtuka ta sake fidda sabbin masu dauke da cutar corona a Najeriya inda yanzu ake da adadin mutum 5162.
58-Lagos 46-Kano 35-Jigawa 12-Yobe 9-FCT 7-Ogun 5-Plateau 5-Gombe 4-Imo 3-Edo 3-Kwara 3-Borno 1-Bauchi 1-Nasarawa 1-Ondo
https://twitter.com/NCDCgov/status/1261068700049866753?s=20
An sallami mutum 1180 inda aka samu mutuwar mutum 167.