fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Covid19 kaduna

Bayan samun karin mutum 20 yanzu adadin masu corona a jihar Kaduna ya kai 134

Bayan samun karin mutum 20 yanzu adadin masu corona a jihar Kaduna ya kai 134

Kiwon Lafiya
A sakon da cibiyar dakile ya duwar cututtuka ta fitar ya nuna jihar kaduna a jiya  ita ce ke biye da jihar legas da adadin mutum 20.   Tun bayan rahotan farko na bullar cutar a cikin jihar a yanzu jihar nada adadin mutum 134 masu dauke da cutar corona a jihar.   Sai dai har zuwa yanzu jihar legas ce ke kan gaba wajan yawan masu cutar a fadin kasar inda take da adadin mutum 2,278 sai jihar kano ke biye Mata da adadin mutum 761 sai babban birnin tarayya da adadin mutum 386 sai jihar katsina 239.