fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Covid19 Nigeria

An samu karin mutum 226 masu cutar corona a Najeriya jihar legas nada 131 sai jihar Ogun 25

An samu karin mutum 226 masu cutar corona a Najeriya jihar legas nada 131 sai jihar Ogun 25

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta bada sanarwar kara samun mutum 226 masu dauke da cutar corona a Najeriya. An samu karin mutanan ne a jihohin 131-Lagos 25-Ogun 15-Plateau 11-Edo 7-Kaduna 6-Oyo 5-FCT 5-Adamawa 4-Jigawa 4-Ebonyi 4-Borno 3-Nasarawa 2-Bauchi 2-Gombe 1-Enugu 1-Bayelsa. https://twitter.com/NCDCgov/status/1262875460687495169?s=20 Yanzu adadin wanda aka sallama ya kai mutum 1734 an kuma samu mutuwar mutum 192.  
An samu karin mutum 338 masu corona a Najeriya jihar legas nada 177 kano nada 64

An samu karin mutum 338 masu corona a Najeriya jihar legas nada 177 kano nada 64

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile ya duwar cututtuka ta kasa ta fidda sanarwar kara samun mutum 338 Wanda aka tabbatar da sun kamu da cutar corona, yanzu adadin masu cutar ya karu zuwa 5959.   Ga jerin jahohin da aka samu karin. 177-Lagos 64-Kano 21-FCT 16-Rivers 14-Plateau 11-Oyo 9-Katsina 4-Jigawa 4-Kaduna 3-Abia 3-Bauchi 3-Borno 2-Gombe 2-Akwa Ibom 2-Delta 1-Ondo 1-Kebbi 1-Sokoto.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1262143477992882178?s=20 An sallami mutum 1594 inda kuma aka samu mutuwar mutum 182    
Wasu karin ‘yan Najeriya 53 da suka dawo daga Ghana, Jamhuriyar Benin sun isa jihar legas

Wasu karin ‘yan Najeriya 53 da suka dawo daga Ghana, Jamhuriyar Benin sun isa jihar legas

Kiwon Lafiya
Wata tawagar 'yan Najeriya 53 da suka dawo daga Ghana da Jamhuriyar Benin sun isa jihar Legas a ranar Asabar. Manema labarai sun rawaito cewa 39 cikin mutane 53 da suka dawo daga Ghana an shigo da su ta cikin motocin bas guda biyu masu dauke da lambobin rajista, Legas KTU 833XY da LSD 614 YR. Haka kuma Manema labarai sun rawaito cewa sauran 'yan Najeriya 14 da suka dawo daga Jamhuriyar Benin sun zo ne a motoci daban-daban zuwa kan iyakar kasar daga hannun jami’an kasar. Wani jami’in ma’aikatar kiwon lafiya ta PortS (PHS) da ke garin Seme, wanda ya nemi a sakaya sunansa, ya shaida wa manema labarai cewa, ‘yan Najeriya da suka dawo, wadanda suka hada maza 39 da mata 14, jami’an kiwon lafiya sun duba su. Baya ga haka an sanar da jami'an lafiya dake jihar legas domin kwashe bakin d...
An samu karin mutum 288 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 179 sai jihar Kaduna keda 20

An samu karin mutum 288 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 179 sai jihar Kaduna keda 20

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile ya duwar cututtuka dake Najeriya ta sake fidda sanarwar Karin mutum 288 masu dauke da cutar corona a fadin kasar wanda yanzu ake da adadin mutum 5445. Ga jerin jihohin da aka samu karin. 179-Lagos 20-Kaduna 15-Katsina 15-Jigawa 13-Borno 11-Ogun 8-Kano 7-FCT 4-Niger 4-Ekiti 3-Oyo 3-Delta 3-Bauchi 2-Kwara 1-Edo. https://twitter.com/NCDCgov/status/1261427984294174720?s=20   An sallami mutum 1320 inda mutum 171 suka mutu.
A kalla mutum dubu 1070 ne suka warke daga corona a Najeriya yayin da 164 suka mutu a sakamakon cutar

A kalla mutum dubu 1070 ne suka warke daga corona a Najeriya yayin da 164 suka mutu a sakamakon cutar

Kiwon Lafiya
A rahotan kullum da cibiyar dakile yaduwar cututtuka ke fitarwa ta fidda Karin masu dauke da cutar da ya kai mutum 184. Sai dai a rahotan da shafin hukumar ya wallafa a daran jiya na ranar laraba ya nuna cewa an samu adadin mutum 1070 Wanda hukumar ta wallafa sun murmure tare da sallamar su bayan da suka warke daga cutar corona.   Amma bayan da wasu suka warke hukumar ta wallafa adadin mutum 164 da aka bayyana mutuwarsu a sakamakon cutar Covid-19.   Yanzu dai Najeriya na da adadin mutum 4971 masu dauke da cutar.
Wata Ba’amurkiya ta mutu a jihar Delta sakomakon cutar corona bayan ziyarar da ta kawowa wani saurayin ta Najeriya

Wata Ba’amurkiya ta mutu a jihar Delta sakomakon cutar corona bayan ziyarar da ta kawowa wani saurayin ta Najeriya

Kiwon Lafiya
Wata ‘yar kasar Amurka mai shekaru 67 da ta sumu gayyata zuwa Najeriya ta hannun wani saurayin ta dan Najeriya da suka hadu dashi a yanar gizo, an rawito ta mutu a  sakamakon kamuwa da tai da cutar Coronavirus a wani asibiti mai zaman kansa na jihar Delta. Matar, wacce ta isa Najeriya a ranar 3 ga watan Maris, ta mutu ne a ranar Lahadin da ta gabata bayan da ta nuna alamun cutar corona kafin daga busani a garzaya da ita wani asibiti mai zaman kansa a Osubi, Orerokpe a karamar Hukumar Okpe ta jihar Delta. Wata majiya ta bayyana cewa kafun mutuwar tata  "saurayin da Ba'amurkiyar  sun kwana a wani otal a cikin Osubi, inda suka kwashe wasu makonni," a cewar majiyar. Daga bisani ne Matar ta fara nuna alamu wanda ke nuna alamun cutar corona inda take yawan tari a kai a kai.   Bayan mu...
Gwamnatin tarayya ta bayyana zata fara gwajin magunguna 4 a jihohin legas kano kaduna da sauran jihohin kasar

Gwamnatin tarayya ta bayyana zata fara gwajin magunguna 4 a jihohin legas kano kaduna da sauran jihohin kasar

Kiwon Lafiya
Gwamnatin tarayya a  Litinin ta sanar cewa jihohin Legas, Kano, Ogun, Kaduna, Sokoto da birnin tarayya Abuja sun shiga cikin jerin biranen da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta kebe don fara yin gwajin wasu kwayoyin maganin da ake zato za su samar da warakar cutar COVID-19.   A cewar ministan lafiya na tarayyar Nijeriya, Osagie Ehanire, a yayin da ya ke fitar da jawabi kan in da aka kwana kan yaki da annobar COVID-19 yau Litinin, ministan ya ce: magungunan da za a yi gwajin da su sun hada da: Remdesivir, Chloroquine ko Hydroxycloroquine, Lopinavir da kuma Ritonavir.   Ministan ya kara da cewa, an samu karin adadin mutane 1,127 da aka yi musu gwaji kuma sakamakon gwajin ya fito, inda a yanzu adadin wadanda aka yi wa gwaji ya kama mutum 27,078 kenan.   Daga wa...
An samu karin mutum 242 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 88 kano kuma nada 64

An samu karin mutum 242 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 88 kano kuma nada 64

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta sake fidda sanarwar Kara samun sabbin masu dauke da cutar corona har mutum 242 Wanda a yanzu adadin ya kai 4641.   Ga jerin jihohin da aka samu karin. 88-Lagos 64-Kano 49-Katsina 13-Kaduna 9-Ogun 6-Gombe 4-Adamawa 3-FCT 1-Ondo 1-Oyo 1–Rivers 1-Zamfara 1-Borno 1-Bauchi https://twitter.com/NCDCgov/status/1259978042425868296?s=20 An sallami mutum 902 inda aka samu mutuwar mutum 150      
Gwamnatin Nijeriya ta kwaso ‘yan kasar 160 da suka shafe makwanni a kasar Amurka

Gwamnatin Nijeriya ta kwaso ‘yan kasar 160 da suka shafe makwanni a kasar Amurka

Kiwon Lafiya
Gwamnatin Nijeriya ta kwaso ‘yan kasar 160 da suka shafe makwanni a kasar Amurka, biyo bayan rufe iyakoki da daukacin kasashe suka yi, don dakile yaduwar annobar coronavirus a yanzu ta addabi duniya. Jirgin kasar Habasha na Ethiopian Airlines ne ya yi jigilar ‘yan Nijeriyar inda a jiya Lahadi ya sauka a filin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe dake birnin Abuja.   Tun a makon jiya gwamnatin Nijeriya ta sanar da shirin soma kwaso daruruwan ‘yan kasar da suka makale a kasashen ketare zuwa gida. Daga cikin jumillar ‘yan Nijeriyar 160 da aka maido gida daga Amurka, 60 mata ne, 8 kananan yara, sai kuma maza 92.   Tuni dai jami’an lafiya a Nijeriyar suka kwashi daukacin mutanen da suka sauka a filin jiragen saman na Abuja, zuwa inda za a killace su tsawon mako 2, domin ta...
An samu karin mutum 239 masu corona a Najeriya  inda jihar legas keda 97 jihar Bauchi keda 44 kano keda 29

An samu karin mutum 239 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 97 jihar Bauchi keda 44 kano keda 29

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile ya duwar cututtuka ta fidda sanarwar kara Samun mutum 239 masu dauke da Coronavirus a Najeriya inda yanzu adadin masu cutar ya Kai 4151. Ga jaddawalin jihohin da aka samu karin. 97-Lagos 44-Bauchi 29-Kano 19-Katsina 17-Borno 7-FCT 6-Kwara 5-Oyo 3-Kaduna 3-Sokoto 2-Adamawa 2-Kebbi 2-Plateau 2-Ogun 1-Ekiti https://twitter.com/NCDCgov/status/1259244956134367237?s=20 An sallami mutum 745 inda mutum 128 suka mutu.