fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Covid19 Nigeria

‘Yan Nijeriya 270 da aka kwaso daga Landan sun sauka a filin jirgin sama na Jihar Legas

‘Yan Nijeriya 270 da aka kwaso daga Landan sun sauka a filin jirgin sama na Jihar Legas

Kiwon Lafiya
Ministan Harkokin Wajen Nijeriya Geoffrey Onyeama ya ce za a debo ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje sannan za a killace su na tsawon mako biyu a Abuja, babban birnin kasar. Sai dai ‘yan Nijeriya sun ce bayan saukarsu a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas da misalin karfe 1:30 na ranar Juma’a babu wanda ya tarɓe su.   Sun yi korafin cewa kusan 90% daga cikinsu mazauna Jihar Legas ne kuma zasu fuskanaci matsala yayin komawarsu Legas din idan wa’adin killacewarsu ya kare saboda haramcin tafiye-tafiye tsakanin jihohi. Komawarsu kasar na zuwa ne ‘yan kwanaki bayan wani jirgin ya sauke wasu 256 daga Daular Larabawa.
Covid-19: An samu karin mutum 245 jihar legas nada 76 inda katsina keda 37

Covid-19: An samu karin mutum 245 jihar legas nada 76 inda katsina keda 37

Kiwon Lafiya
NCDC ta sake fidda sabbin masu dauke da corona.   An samu dabbin masu cutar har guda 245 wanda jimjlla suka zama 2802.   Daa ciki an sallami mutum 417 inda 93 suka mutu. https://twitter.com/NCDCgov/status/1257441511056248833?s=20 76-Lagos 37-Katsina 32-Jigawa 23-Kano 19-FCT 18-Borno 10-Edo 9-Bauchi 6-Adamawa 5-Oyo 5-Ogun 1-Ekiti 1-Osun 1-Benue 1-Niger 1-Zamfara.
Ramadana: Shugaban majalisar wakilai Gbajabiamila, ya roki musulmai da suyi addu’ar kawo karshan annobar cutar corona a Najeriya

Ramadana: Shugaban majalisar wakilai Gbajabiamila, ya roki musulmai da suyi addu’ar kawo karshan annobar cutar corona a Najeriya

Uncategorized
Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, da Mataimakin sa, Ahmed Wase, sun bukaci musulmai da su yi amfani da watan Ramadana don yin addu'o'i ga kasa. Sun bayyana hakan ne a sakon ta ya musulamai murnar fara azumtar watan ramadana a ranar juma'a Sunyi kira da al'ummar musulmi da su yi amfani da wannan lokaci domin rokan Allah madaukakin sarki domin ya kawo karshan wannan annoba data addabi duniya. Ya yaba da kwazo da sadaukar da kai ga daukacin 'yan Najeriya dangane da cutar covid-19 inda yayi fatan cewa idan aka ci gaba da addu'o'i, kasar za ta yi nasara kan cutar.