fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: Criatiano Ronaldo

Hatrick din da Ronaldo yaci tasa ya samu karin albashi na euro 850,000 a wannan kakar

Hatrick din da Ronaldo yaci tasa ya samu karin albashi na euro 850,000 a wannan kakar

Wasanni
A ranar sati Cristiano Ronaldo ya ciwa Manchester United kwallo ta 21 a wanna kakar, bayan yaci kwallaye uku a wasan da suka doke Norwich daci 3-2. Wanda hakan yasa ya samu euro 750,000 na yarjejeniyar da suka da kungiyar idan yaci mata kwallaye 20,, bayan nan ya sake samun euro 100,000 na karin kwallo guda kuma zai cigaba da samun aduk kwallayen daya da ci a wannan kakar domin ya rigada ya kai kwallaye 20 da sukayi yarjejeniya da kungiyar zai ci a wannan kakar. Zakaran dan wasan kuma yana kan bakar shi na zama dan wasan dayafi ciwa kungiyar kwallaye masu yawa a wannan kakar, wanda nan ma zasu sake bashi kusan euro miliyan guda.
Jigon United, Ronaldo yaci hatrick ta 60 a harkar wasan tamola yayin da United taba Norwich kashi daci 3-2

Jigon United, Ronaldo yaci hatrick ta 60 a harkar wasan tamola yayin da United taba Norwich kashi daci 3-2

Wasanni
Tauraron dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo ya taimakawa kungiyar tasa da kwallaye uku da doke Norwich daci 3-2 a gasar Firimiya. Kwallayen da Cristiano Ronaldo yaci sun kasance na 21 daya ciwa United a wannan kakar, yayin da yanzu ya kasance yana cin kwallaye sama da 20 a kakanni 16 a jere. Kuma hatrick din dayaci ta kasance ta 60 dayaci a harkarsa ta kwallon kafa, inda yaci 50 a kungiyoyi kuma yaci goma a kasarsa. Sannan kuma yaci kwallon free-kick ta 58 a harkarsa ta wasan tamola.
Cristiano Ronaldo ‘na son konawa kungiyar PSG’

Cristiano Ronaldo ‘na son konawa kungiyar PSG’

Wasanni
Rahotanni sun bayyana cewa Cristiano Ronaldo zai fifita komawa kungiyar Paris Saint Germain akan Manchester United wannan kakar. Yayin da ake rade raden cewa tauraron dan wasan daya lashe kyautar Ballon d'Or sau biyar zai bar Juventus bayan shan gwagwarmaya a kakar bara, kuma yanzu shekara daya ta rage mai a kwantirakin shi. Inda Manchester United ke harin sake siyan siyan shi, amma kungiyar PSG itama tana harin siyan shi kuma da yiyuwar itace zata yi nasara idan har zai sauya sheka. FootMercato ne suka ruwaito cewa PSG ce zata yi nasarar siyan Ronaldo idan har zai sauya sheka saboda tauraron dan wasan ya gamsu da kokarin ta na siya ya wasa a wanna kakar.   Cristiano Ronaldo 'keen on Paris Saint-Germain move' Juventus attacker Cristiano Ronaldo would reportedly prefer a ...
Har yanzu Ronaldo ne ake sa ran zai lashe kyautar Golden Boot na gasar Euro duk da cewa an cire Portugal a gasar

Har yanzu Ronaldo ne ake sa ran zai lashe kyautar Golden Boot na gasar Euro duk da cewa an cire Portugal a gasar

Wasanni
Cristiano Ronaldo ne ake sa ran zai lashe kyautar Golden Boot na gasar Euro duk da cewa an cire kasar shi Portugal a gasar, bayan daya ci kwallaye 5 yayin da Lukaku mai kwallaye uku da Schick mai kwallage hudu suka kasance manyan abokan takarar shi. Tauraron Portugal din ya karya tarihin Michel Platini ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye a gasar Euro bayan daya ci kwallaye biyu a wasan da suka kara da Hungary, inda kuma ya kara cin kwallo a wasan da Germany ta lallasa su daci 4-2. Cristiano Ronaldo ya kara cin bugun daga kai sai mai tsaron raga biyu a wasan su da France wanda suka tashi 2-2, inda ya ciwa Portugal kwallon shi ta 109 kuma ya kafa irin tarihin Ali Daei na zama dan wasa mafi yawan kwallaye na kasa a tarihi. Bugu da kari cikin wa'yan kwallayen akwai 21 da Ronaldo yaci...
Da yiyuwar Ronaldo ya koma PSG, bayan da wakilin shi Mendez ke shirin zuwa Italiya domin ganawa da Juventus akan sauya shekar dan wasan

Da yiyuwar Ronaldo ya koma PSG, bayan da wakilin shi Mendez ke shirin zuwa Italiya domin ganawa da Juventus akan sauya shekar dan wasan

Wasanni
Har yanzu ba'a san makomar Cristiano Ronaldo ba yayin da tauraron dan wasan mai shekaru 36 ya mayar da hankulan shi wa taimakawa kasarsa Portugal ta kara lashe kofin gasar Euro. Ana ta rade raden cewa tauraron dan wasan zai bar Juventus yayin da wasu rahotanni suka kara da cewa PSG na daya daga cikin manyan kungiyoyin dake harin siyan shi. Corriere dello Sport sun bayyana cewa wakilin Cristiano Ronaldo Jorje Mendez zai tafi izuwa Milan domin nan wasu yan kwanaki domin ya tattauna da Juve akan lamarin dan wasan. Amma a kwanakin baya budurwar Ronaldo Goergina Rodriguez ta bayyana cewa dan wasan zai cigaba da wasa a Juventus, amma yanzu da yiyuwar ya sauya sheka.   Cristiano Ronaldo moves closer to PSG: Jorge Mendes flies to Italy to negotiate Juventus exit The future of Cr...
Cristiano Ronaldo yaci kwallon shi ta 11 a gasar Euro yayin da ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye a tarihin gasar

Cristiano Ronaldo yaci kwallon shi ta 11 a gasar Euro yayin da ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye a tarihin gasar

Wasanni
Cristiano Ronaldo ya zamo dan wasa mafi yawan kwallaye a tarihin gasar European Championship bayan taimakawa Portugal da kwallaye biyu a wasan data lallasa Hungary daci 3-0. Ronaldo yaci kwallon shi ta 10 a gasar ne a minti na 87 a wasan yayin da kuma ana daf da tashi ya kara guda wadda tasa yanzu gabadaya kwallayen na gasar suka kama 11 a gasar guda 5 daya buga. Kwallaye biyu da Ronaldo yaci sun sa yanzu kwallayen shi na kasa sun kai 106 yayin da yanzu kwallaye uku suka rage ya kamo tauraron dan wasan Iran, Ali Daei wanda ya kasance dan wasa mafi yawan kwallaye na kasa a tarihi. Cristiano Ronaldo sets record with 11th goal at Euros Cristiano Ronaldo set the record for most goals at the European Championship with two of them in Portugal's 3-0 victory over Hungary at...