fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Croatia

Ana tsaka da fama da Coronavirus/COVID-19, Girgizar kasa mai karfi ta rikita kasar Croatia

Ana tsaka da fama da Coronavirus/COVID-19, Girgizar kasa mai karfi ta rikita kasar Croatia

Kiwon Lafiya
Wata girgizar kasa mai karfi da aka yi a Croatia ta girgiza illahirin baban birnin kasar Zagreb, inda ta lalata dimbim gine gine ta kuma ji wa wani matashi mummunan rauni ranar Lahadi, yayin da hukumomin kasar ke yi wa al’umma kashedi da kada su tattaru a waje daya saboda yaduwar cutar coronavirus.   Firaministan kasar Minister Andrej Plenkovic, ya ce girgizar kasar, wacce ita ce mafi karfi tun bayan shekaru 140 ta auku ne da karfe 6 na safiyar yau Lahadi.     Wannan na zuwa ne a lokacin da kasar ke kokarin yaki da annobar coronavirus, wacce ta kama mutane fiye da 200 a kasar.     Tasirin wannan girgizar kasa ta shafi ginin wata mahimmiyr majami’a a tsakiyar birnin Zagreb, kana ta lalata motocin da aka a harbr ginin.   A cikin...