fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Cross River

Bayan da bata gari suka wawushe gidansa, Sanatan Jihar Cross-River ya fadi abu 1 tal da yake so su dawo mai dashi

Bayan da bata gari suka wawushe gidansa, Sanatan Jihar Cross-River ya fadi abu 1 tal da yake so su dawo mai dashi

Siyasa
Tsohon sanata dsga Cross-River,  Victor Ndoma-Egba da matasa a Bornin Calabar sukawa gidansa wawaso sannan suka banka masa wuta yayi magana.   Yace abu 1 tal yake so a dawo mai dashi shine rigar Alkalanci ta mahaifinsa da ya rasu, yace babu abinda rigar zatawa wanda suka dauketa.   Yace komai na amfani a gidansa an sace hatta abin zama na masai da kuma tagogi duk an kwancesu an tafi dasu. Yace akwai masu gyaran fanfo da kanikawa da kafintoci da sauransu da suka shiga gidan nasa sata.   Yace baya nan yana kasar waje lokacin da lamarin ya faru. Yace amma idan kona gidansa ne zai warware matsalar jama'arsa to shikenan duk ya yafe musu, ya dauki lamarin a matsayin sadaukarwa.   “The intruders broke into my house and looted it to the ground leaving on...
Kamar Kaduna, Itama jihar Cross-River ta sa jami’an tsaro su bi gida-gida dan kwato kayan Abincin da aka yi wawaso

Kamar Kaduna, Itama jihar Cross-River ta sa jami’an tsaro su bi gida-gida dan kwato kayan Abincin da aka yi wawaso

Siyasa
Gwamnan jihar Cross-River,  Ben Ayade ya bada umarni ga jami'an tsafo su bi gida-gida dan kwato kayan Abincin da mutane suka wawushe daga Rumbunan Gwamnati dana 'yan kasuwa masu zaman kansu.   Gwamnan ya bada wannan umarnine ta bakin kakakinsa, Christian Ita inda ya bayyana cewa jami'an tsaron su dakatar da sace-sace sa kuma barnata dukiya da ake yi.   Ya kuma ce jami'an tsaron su bi gida-gida su kwato duk wani abu da aka sata daga rumbunan Gwamnati da 'yan kasuwa.   Sama da shaguma da rumbuna 70 ne aka fasa a jihar ta Cross-River inda mutane suka wawushesu.   “Following the deployment of more soldiers to Calabar to help quell violence, Cross River Governor, Sir Ben Ayade has asked security agencies in the State to take legitimate actions to halt...
‘Yan sanda sun tabbatar da sakin wasu‘ yan kasar China 4 da aka sace A Jihar Calabar

‘Yan sanda sun tabbatar da sakin wasu‘ yan kasar China 4 da aka sace A Jihar Calabar

Tsaro
Rundunar 'yan sanda reshan jihar Cross River a ranar Lahadi ta tabbatar da sakin wasu' yan kasar China su hudu da aka sace a wani Kamfanin Danatrite Construction da ke Oban, karamar hukumar Akampka na jihar, An sace su ne tun a ranar 21 ga watan Yulin da ya gabata. Haka zalika rundunar ta ce, tai nasarar cafke mutane 11 da a ke zargi da aikata miyagun laifuffukan a yayin bukukuwan al'adu da ya gudana a jihar. Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, 'yan chanan da a ka sace sune, Kan Jinxi, Hujinchang, Jiang Jijun da Cheng Qing, sun samu 'yancin ne bayan an biya fansar dala miliyan 22 kamar yadda rahotonni suka bayyana. Sai dai jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda a jihar, PPRO, DSP Irene Ugbo wanda ya tabbatar da sakin nasu ya ce, Sam-Sam  bashi da masaniya kan batun biyan kowanne irin...
Fani-Kayode ya yi barazanar ficewa daga Jam’iyyar PDP

Fani-Kayode ya yi barazanar ficewa daga Jam’iyyar PDP

Siyasa
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama kuma jigo a Jam’iyyar PDP, Femi Fani-Kayode ya yi barazanar barin jam’iyyar tare da wasu dumbin magoya, idan Kwamitin Ayyuka na Jam’iyyar na kasa, NWC ya karbe ikon jam’iyyarsa ta Cross River daga hannun gwamnan jihar, Ben Ayade. Da yake mayar da martani kan rikice-rikicen da ke faruwa a jam'iyyar ta PDP, Fani-Kayode a cikin sakonnin da ya wallafa a shafinsa na kafar sadarwa @realFFK a ranar Laraba, ya bayyana cewa shi da sauran magoya baya za su fice daga jam'iyyar PDP. A cewarsa "Babban kuskure ne ga kwamitin jam'iyyar PDP ya kwace ikon jam'iyyar daga tsagin gwamnan jihar zuwa ga wani bangare a jihar, lalle Idan an yi hakan kuma har Ayade ya bar jam’iyyar ya tabbata cewa yawancin su za mu tafi tare da shi. Injishi Tun dai da fari an samu bull...
A karshe dai Coronavirus/COVID-19 ta shiga Jihar Cross-River

A karshe dai Coronavirus/COVID-19 ta shiga Jihar Cross-River

Uncategorized
Sakamakon gwajin Coronavirus/COVID-19 da hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta fitar a jiya, Litinin sun bayyana cewa cutar ta shiga jihar Cross-River.   Cross-River ce jiha 1 tal da ta rage a Najeriya da cutar bata shiga cikinta ba. Saidai a sakamakon na NCDC ya bayyana cewa a katin farko an samu mutane 5 masu dauke da cutar. A baya dai jihohin Kogi da Cross-River ne suka rage babu Coronavirus/COVID-19 a Najeriya amma NCDC ta bayyana cewa an samu cutar a Kogi wanda gwamnatin jihar ta sha karyatawa.   Ya zuwa yanzu dai jihar Cross-River bata fitar da sanarwa kan wannan lamari ba.
Ku daina wani bugun kirji mara Amfani, ku gayawa membobinku su kiyaye dokokin Coronavirus/COVID-19 saboda kamar yanda ta durkusar da manyan kasashen Duniya, muma da wuya mu tsallake>>Gwamati ta gargadi coci-coci

Ku daina wani bugun kirji mara Amfani, ku gayawa membobinku su kiyaye dokokin Coronavirus/COVID-19 saboda kamar yanda ta durkusar da manyan kasashen Duniya, muma da wuya mu tsallake>>Gwamati ta gargadi coci-coci

Kiwon Lafiya
Sakatafen Gwamnatin tarayya kuma shugaban kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19,  Boss Mustapha ya gargadi coci-coci da cewa su daina wani bugun kirji mara amfani su gayawa Membobinsu su kiyaye dokokin hana yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19.   Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi ta coci-coci daban-daban da aka tara a waje daya inda yace cutar fa ta durkusar da kasashen da suka shafe shekaru 300 sun Dimokradiyya dan haka ba lallai Najeriya itama ta tsira ba. Ya kara da cewa cutar bata da magani a yanzu dan haka kiyaye dokokin da aka ne kawai mafita.
A daina yayata Coronavirus/COVID-19 da yawa ana tsoratar da mutane>>Jihar Cross-River ta shawarci gwamnatin Tarayya

A daina yayata Coronavirus/COVID-19 da yawa ana tsoratar da mutane>>Jihar Cross-River ta shawarci gwamnatin Tarayya

Kiwon Lafiya
Jihar Cross-River wadda itace kadai a Najeriya da bata da cutar Coronavirus/COVID-19 ta zargi gwamnatin tarayya da yayata Coronavirus/COVID-19 fiye da yanda ya kamata inda tace hakan na saka fargaba da yawa a zuciyar mutane.   Kwamishiniyar lafiya ta jihar Dr. Betta Edu ce ta bayyana haka ga manema labarai inda tace gwamnatin tarayya,  NCDC da kwamitin dake yaki da cutar na amfani da kafafen yada labarai wajan zuzuta cutar Coronavirus/COVID-19 fiye da yanda ya kamata. Tace hakan na tsoratar da mutane su kasa zuwa Asibiti ko da suna da wani ciwon dan gudun kada ace suna dauke da Coronavirus/COVID-19 .   Ta kara da cewa akwai cutukan da suka fi Coronavirus/COVID-19 nesa ba kusa ba amma gaba daya an watsar dasu an koma kan Coronavirus/COVID-19 tace misali zazzabin...
Shima dai Gwamna Cross-River ya bada damar bude Coci-coci da Masallatai a ci gaba da Ibada

Shima dai Gwamna Cross-River ya bada damar bude Coci-coci da Masallatai a ci gaba da Ibada

Uncategorized
Alummar musulmin Kuros Riba sun cimma matsaya tsakanin su da gwamnatin jihar a kan yadda za su ci gaba da gudanar da addininsu kamar yadda aka saba.     Hakan ya biyo bayan tattaunawa tsakanin Alhaji Tanimu Hassan, mataimaki na musamman a kan addinin Musulunci ga gwamnan jihar Farfesa Ben Ayade, da mataimakin gwamnan jihar Farfesa Ivara Esu, ganin cewa a karshen wannan mako ake sa rai a yi Karamar Sallah.   Alhaji Hasan ya shaida wa Aminiya cewa, “Mun tattauna da mataimakin gwamna yanzu, mu Musulmi za mu ci gaba da yin salloli a masallatai kamar yadda aka saba”.   Mataimaki na musamman kan addinin Musulunci ga gwamnan ya ci gaba da cewa “ko wanne masallaci kada ya haura mutum dari biyar.     “Kuma kowa zai sa takunkumin rufe f...
Bidiyo: Gwamnan Najeriya ya fashe da kuka saboda Tausayin Talakawa, Yace kada a kara karbar haraji a hannun talakan jiharsa

Bidiyo: Gwamnan Najeriya ya fashe da kuka saboda Tausayin Talakawa, Yace kada a kara karbar haraji a hannun talakan jiharsa

Uncategorized
Gwamnan jihar Cross-River,  Ben Ayade ya bayyana takaicinsa kan halin da talakawa ke ciki a jiharsa inda yace ya kusa fashewa da kuka bayan da yaga cewa shekaru 5 kenan yana mulki amma har yanzu a jiharsa akwai mutane dake zama a gidan kasa.   Gwamnan yace idan da Allah zai kwace duk abinda ya mallaka dan kowane dan jiharsa ya samu Arziki to zai so hakan. Gwamnan ya fashe da kuka saboda tausayin talakawa inda yace kada a kara karbar haraji a hannun duk wani talaka da karamin dan kasuwa, ciki hadda otal-otal dake da dakuna kasa da 50 a jihar.   Gwamna Ben Ayade ya bayyana hakane a yayin da yake kaddamar da kwamitin yaki da karbar haraji a gurin talaka.   Yace yana fatan kwamitin zai yi aiki yanda ya kamata, inda yace ta yaya gwamnati bata yiwa talakaw...