fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Cryptocurrency

Majalisa ta gayyaci Gwamnan CBN dan jin ba’asin da yasa aka dakatar da hadahadar Cryptocurrency

Majalisa ta gayyaci Gwamnan CBN dan jin ba’asin da yasa aka dakatar da hadahadar Cryptocurrency

Kasuwanci
Majalisar dattijai ta nemi gwamnan babban bankin Najeriya,  CBN, Godwin Emefiele da kuma daraktan SEC, Lamido Yuguda da su gurfana a gabanta dan ba'asin dalilin dakatar da hadahadar kudaden Internet,  Cryptocurrency.   Sanata istifanus Gyang da Tokunbo Abiru ne suka kai kudirin gaban majalisar inda kuma majalisar ta amince da gayyatar wadannan shuwagabannin.   Majalisar ta neki Kwamitin dake kulda da tsaron yanar gizo dana kudi dana kimiyya da fasaha su zauna da Gwamnan CBN da Daraktan SEC su samar da Rahoto akan lamarin.
Ana amfani da kudin Internet na Cryptocurrency wajan karfafawa ta’addanci>>CBN

Ana amfani da kudin Internet na Cryptocurrency wajan karfafawa ta’addanci>>CBN

Kasuwanci
Babban bankin Najeriya,  CBN ya kare dakatar da hadahadar kudaden kudin Internet na Cryptocurrency da yayi.   A sanarwar da daraktan sadarwar CBN, Osita Nwosinobi ya fitar, ya bayyana cewa kudin na Cryptocurrency ba'a san masu amfani dasu ba, watau ana amfani dasu ne ba tare da tantance su wanene ke hadahada da su ba.   Yace hakan yana taimakawa wajan amfani da kudi  a sayi kwaya da kuma safarar kananan makamai, da kuma taimakawa ta'addanci. Hutudole ya fahimci cewa, sanarwar ta kara da cewa wannan dakatarwar a cewar CBN ba zata hana kamfanonin kimiyya da fasaha ci gaba ba a Najeriya, kamar yanda Dailytrust ta ruwaito. “The use of cryptocurrencies in Nigeria are a direct contravention of existing law. It is also important to highlight that there is a critical d...
Kungiyoyin matasan Arewa dana kudu sun goyi bayan hana hadahadar kudin Intanet, Cryptocurrency da CBN yayi

Kungiyoyin matasan Arewa dana kudu sun goyi bayan hana hadahadar kudin Intanet, Cryptocurrency da CBN yayi

Uncategorized
Kungiyoyin matsan Arewa na, ACYM, dana Inyamurai dana Yarbawa dana jihohin tsakiyar Najeriya gaba daya sun hada baki inda suka amince da dakatar da hadahadar kudin Internet, Cryptocurrency da babban bankin Najeriya, CBN yayi.   Kungiyoyin sun fitar da sanarwar hadaka wadda suka ce CBN yayi abin yabo.   Hutudole.com ya ruwaito muku cewa, sun karfafa CBN da cewa kada yayi kasa a gwiwa wajan habaka ayyukan banki dama tattalin arzikin Najeriya. ”We know of a fact that this policy is a hard hit against financial criminals of the underworld who in turn will stop at nothing in their desperate bid to ensure that the policy is changed so that they can continue to have their way. We urge the CBN team not to succumb to any pressure. The policy should be strictly implement...
Kaba matasa aikin yi kafin ka hana cinikayyar kudaden cryptocurrency>>Atiku ga gwamnatin tarayya

Kaba matasa aikin yi kafin ka hana cinikayyar kudaden cryptocurrency>>Atiku ga gwamnatin tarayya

Siyasa
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya roki Gwamnatin Tarayya da ta samar da ayyukan yi ga matasa ‘yan Najeriya kafin su yi la’akari da sanya haramcin cinikayya cryptocurrency a kasar. A wata sanarwa a ranar Asabar, dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, ya shawarci Gwamnatin Tarayya da ta sake tunani game da umarnin ta. An ruwaito cewa Babban Bankin Najeriya, CBN, a ranar Juma’a ya umarci dukkan cibiyoyin hada-hadar kudi a kasar da su dakatar da duk wani asusu da ke mu’amala da kudin Crypto. Babban Bankin na CBN ya gaya wa cibiyoyin da aka tsara cewa an haramta ma'amala da musayar kudade na cryptocurrency. Da yake maida martani, Atiku ya saba umarnin, ya kara da cewa a halin yanzu matasa na cikin matsin tattalin arziki wanda ya samo asali daga...
Kada ka hana Amfani da Cryptocurrency>>Atiku ya roki Shugaba Buhari

Kada ka hana Amfani da Cryptocurrency>>Atiku ya roki Shugaba Buhari

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban kasa,  Atiku Abubakar ya roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kada ya hana kasuwancin kudin intanet da ake kira da Cryptocurrency kamar yanda babban bankin Najeriya,  CBN ya bayyana a jiya, Juma'a.   Atiki ya bayar da shawarar cewa kamata yayi a saka dokar yanda za'a rika gudanar da kasuwancin kudin Internet din maimakon hana amfani dashi gaba daya.   Atiku yace wannan mataki ne da bai dace ba kuma zai hana zuba jari a Najeriya daga kasashen waje inda yace a dakatar dashi. “This is definitely the wrong time to introduce policies that will restrict the inflow of capital into Nigeria, and I urge that the policy to prohibit the dealing and transaction of cryptocurrencies be revisited.   “It is possible to regulate the sub s...