fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Crystal palace

Premier League:Manchester United ta sha kashi a hannun Crystal Palace da 3-1

Premier League:Manchester United ta sha kashi a hannun Crystal Palace da 3-1

Wasanni
A wasan farko da Manchester United ta buga da Crystal Palace a kakar bana ta Premier League ta sha kashi da ci 3-1.   Townsend ne ya fara ciwa Palace kwallo ana mintuna 7 da fara wasa, a haka aka tafi hutun rabin lokaci, ana minti 74 da wasa Zaha ya ciwa kungiyar kwallo ta 2. A minti 80 ne sabon dan wasan Manchester United, Van De beek ya ci mata kwallo 1 saidai Zaha ya kara cin kwallo a minti 85.   Wannan nasara itace ta 2 a jere da palace ta samu akan Manchester United a karin farko. Kungiyar dai bata buga wasan azo a gani ba a yammacin yau din.