fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Cucurella

Barcelona zasu siya tsohon dan wasan su daga kungiyar Gatafe Cucurella a farashin euros miliyan 15

Barcelona zasu siya tsohon dan wasan su, Cucurella daga kungiyar Gatafe a farashin euros miliyan 15

Wasanni
Yayin ake sa ran cigaba da buga wasanni gasar La Liga, Barcelona suna shirye shiryen yan wasan da zasu siya idan aka bude kasuwar yan wasan kwallon kafa kuma Marc Cucurella yana daya daga cikin yan wasan. Kungiyar Gatafe sun ari Cucurella daga kungiyar Barcelona, sai daga baya kuma suka yanke shawarar siyan dan wasan a farashin euros miliyan 6 a watan afrilu, yanzu kuma Barcelona suna shirin dawo da tsohon dan wasan nasu a farashin euros miliyan 15 a cewar gidan redeyo na Catalunya. Kuma siyan Cucurella yana nufin cewa zasu siyar da Junior Firpo saboda dan wasan baya kokari sosai tun da suka siyo shi daga kungiyar Real Betis a shekara ta 2019.