fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Cutar Coronavirus/COVID-19

Za’a yiwa shugaba Buhari da Osinbajo rigakafin Coronavirus/COVID-19 ranar Asabar

Za’a yiwa shugaba Buhari da Osinbajo rigakafin Coronavirus/COVID-19 ranar Asabar

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Farfesa Yemi Osinbajo za'a musu rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 ranar Asabar me zuwa.   Daraktan hukumar bada agajin lafiya matakin farko, Faisal Shu'aibu ne ya bayyana haka a wajan ganawa da manema labarai a Abuja.   Ya bayyana cewa yin hakan zai taimaka wajan karfafawa sauran 'yan Najeriya gwiwa su ma su bada kansu a musu rigakafin.   “The next step in the vaccination programme given that we’ve now received the vaccines is a launch that will be taking place at the National Hospital tomorrow (Friday). The time scheduled for that launch is 10am. The launch will be conducted by the Chairman of the Presidential Task Force on COVID-19. “The plan is to vaccinate the frontline health workers that work in t...
Ba lallai rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 yawa Masu kiba aiki ba

Ba lallai rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 yawa Masu kiba aiki ba

Kiwon Lafiya
Masana a kasar Italia sun yi Ikirarin cewa, ba lallai rigakafin da ake dashi yanzu na cutar Coronavirus/COVID-19 yawa maau kiba aiki ba.   Sun ce Masu kiba na bukatar karin rigakafin da yafi wanda ake dashi yanzu karfi dan samun kariya daga cutar.   Masanan sunce Masu kiba sosai ne cutar Coronavirus/COVID-19 ta fi yiwa illa idan ta kamasu ta yanda a wasu lokutan takan kaisu har ga kisa.   Scientists say this could be down to obese people being more likely to have health conditions such as diabetes and high blood pressure which makes them more vulnerable. Obesity is defined as having a BMI above 30. Experts said it was also well known that it hampers the effectiveness of jabs as previous research has suggested the flu vaccine could be half as effective...
Ranar Asabar me zuwa za’a wa shugaba Buhari da Osinbajo Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Ranar Asabar me zuwa za’a wa shugaba Buhari da Osinbajo Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Uncategorized
Aranar Asabar me zuwa za'a yiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mataimakinsa,  Farfesa Yemi Osinbajo da sakataren Gwamnati, Boss Mustapha da sauran manyan jami'an gwamnatin Allurar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.   Shugaban hukumar bada agajin Lafiya matakin Farko, NPHCDA, Faisal Shu'aibu ne ya bayyana haka a wajan ganawa da manema labarai.   Ya jawo hankalin 'yan Najeriya da kada su ji tsoro bisa yadda a musu rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din.