fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Cutar Kanjamau

Mutane 6900 sun kamu da kwayar cutar kanjamau a tsakanin watan janairu zuwa yuni a jihar Oyo

Mutane 6900 sun kamu da kwayar cutar kanjamau a tsakanin watan janairu zuwa yuni a jihar Oyo

Kiwon Lafiya
Hukumar kula da yaki da cutar kanjamau ta jihar Oyo (OYSACA) ta sanar da cewa tsakanin watan Janairu zuwa Yunin 2020, sama da mutane 6,900 ne suka kamu da cutar kanjamau a Jihar duk da matakan da aka dauka na takaita yaduwar cutar. A yayin da take gabatar da jawabi ga manema labarai ranar Alhamis don fara bikin shekara ta 2020 na cutar kanjamau a Ibadan, Shugabar kungiyar OYSACA kuma matar Gwamnan jihar Oyo, Injiniya Tamunomini Makinde, ta ce yaduwar kwayar cutar ta HIV a jihar ta ci gaba zuwa kashi 0.9 cikin dari, tare da karin mata a matsayin wadanda aka suka fi kamuwa fiye da maza. Injiniya Makinde wandda ta samu wakilcin babban sakatariyar OYSACA, Dakta Lanre Abass ta sanar da cewa ya zuwa watan Yunin 2020, hukumar ta bada shawarwari tare da gwada sama da mutane 765,000, tare d...