fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Daboa

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 57 a Damboa

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 57 a Damboa

Tsaro
Sojoji a karamar hukumar Damboa da ke jihar Borno sun yi nasarar fatattakar yan bokoharam da suka masu kwantan bauna, inda suka kashe ‘yan ta’adda 57 ciki har da kananan yara sojoji. Mazauna yankin da jami'an tsaro a karamar hukumar sun ce maharan sun zo ne ta hanyar da ta hada Damaboa da karamar hukumar Gwoza da ke jihar. Gwoza ya kasance halifancin kungiyar Boko Haram da kuma hedikwatarsu har zuwa lokacin da sojoji suka kwato garin a shekarar 2017. A ranar Alhamis, maharan sun yi yunkurin sake kwace Gwoza, wanda ke da nisan kilomita 156 daga Maiduguri, babban birnin jihar Borno amma sojoji suka yi musu turjiya suka fatattake su. Sojoji a Damboa sun ce tun da farko an yi musu kwanton-bauna kuma an yi artabu da su. Kodayake, kwanton bauna na biyu da ‘yan ta’adda...