fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Dajin Sambisa

Bidiyo: Mun kai Hari tsakiyar Sambisa da ya kashe Boko Haram da dama>>Sojojin Najeriya

Bidiyo: Mun kai Hari tsakiyar Sambisa da ya kashe Boko Haram da dama>>Sojojin Najeriya

Tsaro
Hedikwatar Tsaro ta kasa ta bayyana cewa 'yan Boko Haram da yawa sun mutu bayan ruwan bama-bamai da ta musu a dajin Sambisa.   Kakakin Hedikwatar tsaron,  Janar John Enenche ya bayyana cewa Sojojin sun kai harinne ta jirgin sama a tsakiyar dajin wanda kuma hakan yasa mayakan Kungiyar da dama Mutuwa.   Harin ya farune a ranar 28 ga watan Disamba kuma a Bidiyon da hukukar ta wallafa an ga yanda Lamarin ya kasance. https://twitter.com/DefenceInfoNG/status/1343909128457101312?s=19 “The NAF attack aircraft engaged the target area in successive passes, leading to the destruction of some of their structures and logistics stores, including a suspected anti-aircraft gun station as the terrorists fired at the NAF aircraft. Several insurgents were also neutralised in the p...