fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Daka Tsalle

Bidiyo: Kalli yanda wani ya haye saman pole din wutar lantarki a Daka Tsalle yake bazai sauko ba sai Ganuje ya cire dokar zaman gida

Bidiyo: Kalli yanda wani ya haye saman pole din wutar lantarki a Daka Tsalle yake bazai sauko ba sai Ganuje ya cire dokar zaman gida

Nishaɗi
Wannan wani bidiyone dake ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka ga wani matashi a saman fol din wuta.   Rahotanni sun bayyana cewa, matashin ya haye saman fol dinne inda yace ba zai sauko ba sai gwamna Ganduje ya janye dokar zaman gida.   Wasu rahotannin kuma sun bayyana cewa yunwa ce ta sa matashin hawa sama inda aka yi aka yi dashi amma yaki sauka. https://twitter.com/Eazi_Adegoke/status/1255440113368207366?s=19 Lamarin ya farune a garin Daka Tsalle dake jihar Kano.